YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 312 articles

Ndiaye ya sauka daga shugabancin majalisar dokokin Senegal
Babban Labari, Labaran Ketare May 25, 2026

Ndiaye ya sauka daga shugabancin majalisar dokokin Senegal

Matakin murabus da shugaban majalisar ya ɗauka, ya sharewa tsohon firaminista Ousmane Sonko hanya na neman kujerar shugabancin majalisa, inda jam'iyy...

azubairu
Read More
Wakilan AES sun halarci bikin rantsar da shugaban Benin
Babban Labari, Labaran Ketare, Siyasa May 24, 2026

Wakilan AES sun halarci bikin rantsar da shugaban Benin

An rantsar da Romuald Wadagni a matsayin sabon shugaban Jamhuriyar Benin a wannan Lahadi, bayan nasararsa a zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar ranar...

azubairu
Read More
Jami’an tsaro sun gaggauta martani bayan harbe-harbe kusa da White House
Babban Labari, Labaran Ketare May 24, 2026

Jami’an tsaro sun gaggauta martani bayan harbe-harbe kusa da White House

Jami’an tsaro na sirri a Amurka sun tabbatar da mutuwar wani ɗan bindiga da ake zargi ya buɗe wuta kusa da fadar gwamnatin ƙasar, White House, ba...

azubairu
Read More
Trump ya ce an kusa cimma matsaya kan kawo ƙarshen yaƙin Iran
Babban Labari, Labaran Ketare May 24, 2026

Trump ya ce an kusa cimma matsaya kan kawo ƙarshen yaƙin Iran

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce an cimma matsaya kan yarjejeniyar kawo ƙarshen rikicin da ke tsakanin ƙasarsa da Iran.A cikin wani saƙo da ya ...

azubairu
Read More
Aƙalla mutum 20 sun mutu bayan harin jirgin ƙasa a Pakistan
Babban Labari, Labaran Ketare May 24, 2026

Aƙalla mutum 20 sun mutu bayan harin jirgin ƙasa a Pakistan

Aƙalla mutum 20 ne suka mutu a wani hari da aka kai wa jirgin ƙasa ɗauke da jami’an soji a birnin Quetta da ke kudu maso yammacin Pakistan, kamar...

azubairu
Read More
an cimma yarjejeniyar kawo karshen yakin Iran cewar shugaban Amurka
Labaran Ketare May 24, 2026

an cimma yarjejeniyar kawo karshen yakin Iran cewar shugaban Amurka

Cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, Mista Trump ya ce ya bayyana matakin ne bayan wayar da ya yi da shugabannin ƙasashen Larab...

Adamu Abdullahi
Read More
An tabbatar da mutuwar mutum 82 a wani hatsarin ma’adinai a China
Babban Labari, Labaran Ketare May 24, 2026

An tabbatar da mutuwar mutum 82 a wani hatsarin ma’adinai a China

Aƙalla mutum 82 ne suka mutu, yayin da wasu biyu suka ɓace bayan fashewar gas a wani mahaƙar ma’adinan kwal a arewacin China, kamar yadda kafafen...

azubairu
Read More
Tattaunawar Iran da Amurka ta kusa haifar da yarjejeniya
Babban Labari, Labaran Ketare May 24, 2026

Tattaunawar Iran da Amurka ta kusa haifar da yarjejeniya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce Amurka da Iran na dab da cimma yarjejeniya ta ƙarshe kan tattaunawar da ke gudana tsakanin ɓangarorin biyu.Trum...

azubairu
Read More
Congo ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama
Labaran Ketare, Lafiya May 23, 2026

Congo ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama

Hukumomin Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Kongo sun dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa birnin Bunia da ke yankin Ituri har zuwa wani lokaci, saboda ...

azubairu
Read More
Shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye, ya kori Firaminista Ousmane Sonko
Babban Labari, Labaran Ketare May 23, 2026

Shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye, ya kori Firaminista Ousmane Sonko

Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya kori Firaminista Ousmane Sonko daga muƙaminsa a wani mataki da ya jawo cece-kuce a fagen siyasar ƙasar.R...

azubairu
Read More
Nico Páz ba zai koma Inter ko wata ƙungiya ba a wannan bazarar, kamar yadda Cesc Fabregas ya bayyana!
Labaran Ketare, Wassani May 23, 2026

Nico Páz ba zai koma Inter ko wata ƙungiya ba a wannan bazarar, kamar yadda Cesc Fabregas ya bayyana!

Nico Páz ba zai koma Inter ko wata ƙungiya ba a wannan bazarar, kamar yadda Cesc Fabregas ya bayyana!“Zan iya tabbatar muku cewa Nico Páz zai bug...

azubairu
Read More
Fiye da mahajjata miliyan 1.5 sun isa Saudiyya domin aikin Hajji
Labaran gida, Labaran Ketare May 23, 2026

Fiye da mahajjata miliyan 1.5 sun isa Saudiyya domin aikin Hajji

Fiye da mahajjata miliyan 1.5 daga kasashe daban-daban sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin bana, lamarin da ya zarce adadin bakin haj...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!