YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 312 articles

Ƴan Indiya uku sun mutu a harin Amurka kan jirgin dakon mai
Labaran Ketare, Tsaro Jun 11, 2026

Ƴan Indiya uku sun mutu a harin Amurka kan jirgin dakon mai

An tabbatar da mutuwar ma’aikatan ruwa uku ‘yan ƙasar Indiya bayan wani hari da sojojin Amurka suka kai kan wani jirgin dakon man fetur a mashigi...

azubairu
Read More
Ƴanbindiga sun kai hari makaranta a Kogi, mutum uku sun rasa rayukansu
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 10, 2026

Ƴanbindiga sun kai hari makaranta a Kogi, mutum uku sun rasa rayukansu

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kogi ta tabbatar da harin da ‘yan bindiga suka kai a wata makaranta da ke jihar, inda rahotanni suka ce...

azubairu
Read More
Pakistan ta kai farmakin sama kan Afghanistan
Labaran Ketare Jun 10, 2026

Pakistan ta kai farmakin sama kan Afghanistan

Ƙasar Pakistan ta kai hare-haren sama a yankin iyakarta da Afghanistan, lamarin da ya tayar da sabon rikici tare da kawo ƙarshen watanni na kwanciya...

azubairu
Read More
Trump ya yi barazanar hukunta Iran kan jinkirta tattaunawar sulhu
Labaran Ketare Jun 10, 2026

Trump ya yi barazanar hukunta Iran kan jinkirta tattaunawar sulhu

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce Iran za ta fuskanci sakamako kan abin da ya kira jan ƙafa wajen tattaunawar neman sulhu.A wani saƙo da ya walla...

azubairu
Read More
Qatar ta aike da tawaga Tehran don tattaunawa da Iran
Labaran Ketare Jun 10, 2026

Qatar ta aike da tawaga Tehran don tattaunawa da Iran

Tawagar manyan jami’ai daga ƙasar Qatar ta isa birnin Tehran domin ganawa da jami’an gwamnatin Iran, a wani yunkuri na tattaunawa kan dangantakar...

azubairu
Read More
Talauci Ya Ƙaru a Najeriya, Mutum Miliyan 60 Sun Kara Faɗawa Matsin Rayuwa – IMF
Babban Labari, Kasuwanci, Labaran gida, Labaran Ketare Jun 09, 2026

Talauci Ya Ƙaru a Najeriya, Mutum Miliyan 60 Sun Kara Faɗawa Matsin Rayuwa – IMF

Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Najeriya ta aiwatar sun taimaka wajen ƙarfafa tattalin...

azubairu
Read More
Najeriya Ta Yi Barazanar Daukar Mataki Kan Hare-Haren da Ake Kai wa 'Yan Ƙasarta a Afrika ta Kudu
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Jun 09, 2026

Najeriya Ta Yi Barazanar Daukar Mataki Kan Hare-Haren da Ake Kai wa 'Yan Ƙasarta a Afrika ta Kudu

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa tana nazarin matakan da za ta ɗauka kan abin da ta kira hare-hare da cin zarafin da ake yi wa 'yan ƙasarta a Afri...

azubairu
Read More
Amurka Ta Amince da Banbancin Matsaya Tsakaninta da Isra’ila
Labaran Ketare Jun 09, 2026

Amurka Ta Amince da Banbancin Matsaya Tsakaninta da Isra’ila

Mataimakin Shugaban Ƙasar Amurka, JD Vance, ya ce Amurka da Israel suna da muradu iri ɗaya a fannoni da dama, sai dai akwai lokutan da manufofinsu k...

azubairu
Read More
Harin Iran ya sa Isra’ila ta katse shigar agaji zuwa Gaza
Labaran Ketare, Siyasa, Tsaro Jun 08, 2026

Harin Iran ya sa Isra’ila ta katse shigar agaji zuwa Gaza

Isra’ila ta sanar da sake rufe wuraren shiga da fita na Zirin Gaza bayan hare-haren da Iran ta kai a wasu sassan ƙasar, a wani mataki da mahukunta ...

azubairu
Read More
Rikicin Iran da Isra’ila ya tayar da farashin man fetur a kasuwannin duniya
Kasuwanci, Labaran Ketare Jun 08, 2026

Rikicin Iran da Isra’ila ya tayar da farashin man fetur a kasuwannin duniya

Farashin danyen mai ya fara tashi a kasuwannin duniya sakamakon rahotannin musayar hare-hare tsakanin Iran da Isra’ila, lamarin da ya ƙara tayar da...

azubairu
Read More
Iran Ta Yi Gargaɗin Rufe Mashigar Hormuz Gaba Ɗaya
Labaran Ketare, Siyasa Jun 06, 2026

Iran Ta Yi Gargaɗin Rufe Mashigar Hormuz Gaba Ɗaya

Rundunar Juyin Juya Halin Iran (IRGC) ta yi barazanar rufe Mashigar Hormuz gaba ɗaya ga zirga-zirgar jiragen da ke jigilar mai da iskar gas, yayin da...

azubairu
Read More
WHO Ta Ce Ana Samun Nasara a Yaƙi da Ebola a DR Congo
Babban Labari, Labaran Ketare, Lafiya Jun 04, 2026

WHO Ta Ce Ana Samun Nasara a Yaƙi da Ebola a DR Congo

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya bayyana cewa adadin mutanen da ake zargin sun kamu da cutar Ebola a Jamhuriyar...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!