YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani mai suna Bala Yusuf dan karamar hukumar Dutse da ke jihar Jigawa da ake zargi da yinƙurin halaka wani direban mota tare da ƙoƙarin sace motar.
Babban Labari, Labaran gida May 15, 2026

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani mai suna Bala Yusuf dan karamar hukumar Dutse da ke jihar Jigawa da ake zargi da yinƙurin halaka wani direban mota tare da ƙoƙarin sace motar.

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani mai suna Bala Yusuf dan karamar hukumar Dutse da ke jihar Jigawa da ake zargi da yinƙurin halaka wan...

Muhammad Sa'id
Read More
Yan Bindiga Sun Kai Hari ƙauyen Lakwaya da ke ƙaramar hukumar Gwarzo a Jihar Kano.
Babban Labari, Labaran gida May 15, 2026

Yan Bindiga Sun Kai Hari ƙauyen Lakwaya da ke ƙaramar hukumar Gwarzo a Jihar Kano.

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai mummunan hari ƙauyen Lakwaya da ke ƙaramar hukumar Gwarzo a Jihar Kano, inda suka kashe mutane biyu tar...

Admin
Read More
Attajirin Afirka, Aliko Dangote ya hakura da shirin sayen ƙungiyar Arsenal.
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare May 15, 2026

Attajirin Afirka, Aliko Dangote ya hakura da shirin sayen ƙungiyar Arsenal.

Attajirin da ya fi kowa kuɗi a Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana cewa ya janye shirinsa na sayen ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal da ke buga gasar...

azubairu
Read More
Ministan kudi, Taiwo Oyedele, ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arziki da Najeriya ke aiwatarwa sun zama shaida ga kasashen Afirka
Babban Labari, Labaran gida May 15, 2026

Ministan kudi, Taiwo Oyedele, ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arziki da Najeriya ke aiwatarwa sun zama shaida ga kasashen Afirka

Ministan kudi, Taiwo Oyedele, ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arziki da Najeriya ke aiwatarwa sun zama shaida ga kasashen Afirka cewa daukar mat...

azubairu
Read More
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kare matakin da gwamnatinsa ta dauka na tallafawa matatar Dangote
Babban Labari, Labaran gida May 15, 2026

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kare matakin da gwamnatinsa ta dauka na tallafawa matatar Dangote

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kare matakin da gwamnatinsa ta dauka na tallafawa matatar Dangote, yana mai cewa da ba a samu karfin tace mai a cik...

azubairu
Read More
Najeriya da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Yuro Miliyan 365
Babban Labari, Labaran gida May 15, 2026

Najeriya da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Yuro Miliyan 365

Najeriya da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Yuro Miliyan 365Kasashen Najeriya da Jamus sun rattaba hannu kan wata yarjejeniyar hadin gwiwa t...

azubairu
Read More
Abin da zai iya hana ka auren mace fiye da ɗaya
Babban Labari, Labaran Ketare, Nishadi May 15, 2026

Abin da zai iya hana ka auren mace fiye da ɗaya

A shekarar 2019, babban limamin Jami'ar Musulunci ta Al-Azhar a ƙasar Masar ya yi wani kalamin da ya yamutsa hazo, inda ya ce auren mace fiye da ɗay...

azubairu
Read More
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Aika Sako Ga ‘Yan APC Kafin Fara Zaben Fidda Gwani
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 15, 2026

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Aika Sako Ga ‘Yan APC Kafin Fara Zaben Fidda Gwani

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga mambobi da masu neman takara da shugabannin jam’iyyar APC da su nuna dattako yayin gudanar da zabukan ...

azubairu
Read More
Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Nijeriya NMDPRA sun nuna cewa an samu ragi a adadin danyen man fetur
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Nijeriya NMDPRA sun nuna cewa an samu ragi a adadin danyen man fetur

Bayanai daga hukumar kula da albarkatun man fetur ta Nijeriya NMDPRA sun nuna cewa an samu ragi a adadin danyen man fetur da kasar ke shigowa da shi d...

azubairu
Read More
Aliko Dangote ya ce kamfaninsa ya yi watsi da buƙatar da kamfanin mai na Najeriya NNPC
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Aliko Dangote ya ce kamfaninsa ya yi watsi da buƙatar da kamfanin mai na Najeriya NNPC

Shugaban Kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya ce kamfaninsa ya yi watsi da buƙatar da kamfanin mai na Najeriya NNPC ya gabatar ta neman ƙara yawan han...

azubairu
Read More
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama ƙarin mutane biyu da ake zargi da hannu a harin da aka kai wa Kasuwar  Farm Centre a ranar 28 ga Afrilu, 2026.
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Rundunar yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama ƙarin mutane biyu da ake zargi da hannu a harin da aka kai wa Kasuwar Farm Centre a ranar 28 ga Afrilu, 2026.

Dangote Refinery ta fitar da jimillar lita biliyan 1.66 na man fetur da sauran dangogin mai a watan Afrilu 2026, a cewar sabbin bayanai daga Nigerian ...

azubairu
Read More
Makinde ya ce jama’a za su nuna rashin amincewa da ‘yan siyasa a 2027
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Makinde ya ce jama’a za su nuna rashin amincewa da ‘yan siyasa a 2027

Seyi Makinde ya bayyana cewa tasirin gwamnatin tarayya ba zai iya sauya sakamakon zaɓen 2027 ba, yana mai cewa ‘yan Najeriya za su fito su zaɓi sh...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!