Obi da Kwankwaso ne suka amfana da NDC, ba akasin haka ba – Dickson
Jagoran jam’iyyar adawa ta NDC a Najeriya, Sanata Seriake Dickson, ya yi kakkausar suka ga wasu magoya bayan Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso, yana...
Read More
Showing 143 articles
Jagoran jam’iyyar adawa ta NDC a Najeriya, Sanata Seriake Dickson, ya yi kakkausar suka ga wasu magoya bayan Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso, yana...
Read More
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana cewa ba ta bayar da umarnin kama tsohon shugaban Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL), Mele Kyari, ba dangane da ...
Read More
Wani harin kwanton ɓauna da ake zargin ‘yan fashin daji ne suka kai wa dakarun Sojin Najeriya a ƙaramar hukumar Chikun ta jihar Kaduna ya yi sanad...
Read More
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da ta yi wa jam’iyyar Access Party, wadda aka fi sani d...
Read More
Isra’ila ta sanar da sake rufe wuraren shiga da fita na Zirin Gaza bayan hare-haren da Iran ta kai a wasu sassan ƙasar, a wani mataki da mahukunta ...
Read More
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta wallafa jerin sunayen ƴan takarar da za su fafata a zaɓukan cike gurbi da aka shirya gudanarwa a ra...
Read More
Jam’iyyar NDC ta sanar da ɗaukar wasu muhimman matakai da nufin ƙarfafa dimokuraɗiyya, ladabtarwa da haɗin kai a cikin jam’iyyar, yayin da tak...
Read More
Hakan yabiyo bayan da jam’iyyar NDC ta cire wasu daga cikin ’yan takarar da tsagin Kwankwasiyya ya gabatar a Kano, tana mai cewa an karya yarjejen...
Read More
Rundunar Juyin Juya Halin Iran (IRGC) ta yi barazanar rufe Mashigar Hormuz gaba ɗaya ga zirga-zirgar jiragen da ke jigilar mai da iskar gas, yayin da...
Read More
Shugaban Benin Ya Kai Ziyarar Aiki Ta Farko Nijar Domin Farfaɗo da DangantakaSabon shugaban Jamhuriyar Benin, Romuald Wadagni, zai kai ziyarar aiki t...
Read More
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta aiwatar da kusan kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta ɗauka wa al’ummar jiha...
Read More
Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ƙarƙashin jagorancin Sanata Seriake Dickson ta ayyana tsohon gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, a matsa...
Read More