YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Dan Sanda Ya Rasa Ransa Gab da Ritaya a Kano Sakamakon Fadan Daba.
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 20, 2026

Dan Sanda Ya Rasa Ransa Gab da Ritaya a Kano Sakamakon Fadan Daba.

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta fuskanci babban rashi na wani gogaggen jami'inta mai suna Sani S.O, wanda ya rasa ransa sakamakon rikicin daban da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnatin jihar Kwara ta buƙaci masu ruwa da tsaki a ɓangaren lafiya da su haɗa kai wajen samar da ingantaccen kiwon lafiya a faɗin jihar.
Babban Labari May 20, 2026

Gwamnatin jihar Kwara ta buƙaci masu ruwa da tsaki a ɓangaren lafiya da su haɗa kai wajen samar da ingantaccen kiwon lafiya a faɗin jihar.

Gwamnatin jihar Kwara ta buƙaci masu ruwa da tsaki a ɓangaren lafiya da su haɗa kai wajen samar da ingantaccen tsarin aiwatar da kiwon lafiya na za...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya lashe takarar Sanatan Gombe ta Arewa a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC
Babban Labari, Siyasa May 20, 2026

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya lashe takarar Sanatan Gombe ta Arewa a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC

Jam’iyyar APC ta bayyana gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, a matsayin dan takarar Sanatan Gombe ta Arewa bayan samun kuri’u masu rinjay...

Adamu Abdullahi
Read More
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, ta bayyana cewa ta gayyaci tsohon Shugaban Ma’aikatan Jihar Abdullahi Musa kan zargin cire kuɗi daga albashin ma’aikata.
Babban Labari May 20, 2026

Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, ta bayyana cewa ta gayyaci tsohon Shugaban Ma’aikatan Jihar Abdullahi Musa kan zargin cire kuɗi daga albashin ma’aikata.

Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, ta bayyana cewa ta gayyaci tsohon Shugaban Ma’aikatan Jihar A...

Adamu Abdullahi
Read More
Rigimar takarar Shugaban kasa daga jam'iyun adawa sharar fage ne ga nasarar shugaban kasa Tinubu - cewar jigo a jamíyar ADC,Dele Momodu
Babban Labari May 20, 2026

Rigimar takarar Shugaban kasa daga jam'iyun adawa sharar fage ne ga nasarar shugaban kasa Tinubu - cewar jigo a jamíyar ADC,Dele Momodu

Jigo a jam'iyyar ADC Dele Momodu ya bayyana hakan ne yayin wata hira da gidan talabijin na Channels.Inda ya ce, muddin ‘yan adawa na son kayar da Ti...

Adamu Abdullahi
Read More
Harin hadin gwuiwar Amurka da Najeriya yayi sanadiyar kashe ýan ta'adda masu tarin yawa
Babban Labari May 20, 2026

Harin hadin gwuiwar Amurka da Najeriya yayi sanadiyar kashe ýan ta'adda masu tarin yawa

Sanarwar haɗin gwuiwar tsakanin sojin Najeriya da kuma rundunar sojin Amurka dake Afirka ta ce, al-Minuki da aka kashe ne ke taimakawa wajen harkokin...

Adamu Abdullahi
Read More
Arsenal Ta Lashe Gasar Premier League Bayan Manchester City Ta Yi Canjaras Da Bournemouth
Babban Labari, Wassani May 19, 2026

Arsenal Ta Lashe Gasar Premier League Bayan Manchester City Ta Yi Canjaras Da Bournemouth

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta tabbata zakaran gasar Premier League ta kasar Ingila na bana, bayan da babban kalubalanta, Manchester City, ta tas...

Muhammad Sa'id
Read More
Putin na ziyara a China bayan Trump ya gaza sauya ra’ayin Xi kan yaƙin Ukraine
Babban Labari, Labaran Ketare May 19, 2026

Putin na ziyara a China bayan Trump ya gaza sauya ra’ayin Xi kan yaƙin Ukraine

Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin ya fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu a ƙasar China a yau Talata, kwanaki kaɗan bayan ziyarar da Donald Trump y...

azubairu
Read More
Jam'iyar ADC zata fadi zaben 2027 idan har Atiku ya samu tikitin takarar Shugaban kasa
Babban Labari, Siyasa May 19, 2026

Jam'iyar ADC zata fadi zaben 2027 idan har Atiku ya samu tikitin takarar Shugaban kasa

Tsohon gwamnan jihar Rivers Rotimi Amaechi ya bayyana haka ne a daidai lokacin da jam'iyyar ke shirin fidda ɗan takarar da zai tsayawa ADC a matsayin...

azubairu
Read More
Hukumar EFCC ta cafke tsohon ministan Buhari, Sale Mamman
Babban Labari May 19, 2026

Hukumar EFCC ta cafke tsohon ministan Buhari, Sale Mamman

Hukumar EFCC ta cafke tsohon ministan Buhari, Sale Mamman da aka yanke wa hukuncin shekaru 75 a gidan yari bisa samun sa da laifin cin hanci Roho...

azubairu
Read More
Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, ya bayyana cewa kafa ‘yan sandan jihohi
Babban Labari, Labaran gida May 19, 2026

Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, ya bayyana cewa kafa ‘yan sandan jihohi

Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, ya bayyana cewa kafa ‘yan sandan jihohi zai yi tasiri ne kawai idan an g...

azubairu
Read More
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 19, 2026

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan yadda matsalar tsaro ke ƙara muni a ƙasar nan, yana m...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!