YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 59 articles

Gwamnati na nazarin kakaba takunkumin tafiye-tafiye saboda barazanar Ebola
Babban Labari, Labaran gida, Lafiya May 29, 2026

Gwamnati na nazarin kakaba takunkumin tafiye-tafiye saboda barazanar Ebola

Gwamnatin Tarayyar Najeriya na duba yiwuwar kakaba takunkumin tafiye-tafiye kan jiragen da ke fitowa daga ƙasashen da ke fama da cutar Ebola, a wani ...

azubairu
Read More
WHO ta nemi ƙarin tallafi domin yaƙi da cutar Ebola a Congo
Babban Labari, Labaran Ketare, Lafiya May 29, 2026

WHO ta nemi ƙarin tallafi domin yaƙi da cutar Ebola a Congo

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya nemi ƙarin kuɗaɗe domin taimaka wa Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo wajen ya...

azubairu
Read More
Congo ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama
Labaran Ketare, Lafiya May 23, 2026

Congo ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama

Hukumomin Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Kongo sun dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa birnin Bunia da ke yankin Ituri har zuwa wani lokaci, saboda ...

azubairu
Read More
NBS: Kudin abinci mai lafiya ya kai N1,513 a kowace rana a watan Fabrairu
Labaran gida, Lafiya May 23, 2026

NBS: Kudin abinci mai lafiya ya kai N1,513 a kowace rana a watan Fabrairu

Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa matsakaicin kudin cin abinci mai lafiya ga mutum guda a Najeriya ya kai N1,513 a kowace rana a watan F...

Muhammad Sa'id
Read More
Kwara ta farfado da cibiyoyin kiwon lafiya 100, ta dauki ma’aikatan lafiya 1,000
Labaran gida, Lafiya May 23, 2026

Kwara ta farfado da cibiyoyin kiwon lafiya 100, ta dauki ma’aikatan lafiya 1,000

Gwamnatin Jihar Kwara ta kara kaimi wajen inganta harkar kiwon lafiya matakin farko ta hanyar farfado da cibiyoyin Primary Health Care (PHC) 100 tare ...

Muhammad Sa'id
Read More
Ministan kiwon lafiya na Jamhuriyar demokkuradiyyar Congo,Samuel Kamba ya bayyana cewa cutar  da ta bullu a ƙasar ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 153
Labaran Ketare, Lafiya May 22, 2026

Ministan kiwon lafiya na Jamhuriyar demokkuradiyyar Congo,Samuel Kamba ya bayyana cewa cutar da ta bullu a ƙasar ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 153

Ministan kiwon lafiya na Jamhuriyar demokkuradiyyar Congo,Samuel Kamba ya bayyana cewa cutar da ta bullu a ƙasar ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 153,...

azubairu
Read More
Nijeriya ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola bayan mutuwar mutane 88 a Congo
Labaran gida, Lafiya May 20, 2026

Nijeriya ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola bayan mutuwar mutane 88 a Congo

Hukumar Kula da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Nijeriya (NCDC) ta sanar da tsaurara matakan sa ido da bincike a dukkan iyakokin ƙasar da filayen jiragen s...

azubairu
Read More
FAAN ta ɗauki tsauraran matakan kariya a dukkan filayen jiragen saman ƙasa da ƙasa domin dakile yaduwar cutar Ebola bayan bullarta a wasu sassan Afirka ta Tsakiya
Lafiya May 20, 2026

FAAN ta ɗauki tsauraran matakan kariya a dukkan filayen jiragen saman ƙasa da ƙasa domin dakile yaduwar cutar Ebola bayan bullarta a wasu sassan Afirka ta Tsakiya

Hukumar Kula da Filayen Jiragen Sama ta Najeriya, FAAN ta ɗauki tsauraran matakan kariya a dukkan filayen jiragen saman ƙasa da ƙasa domin dakile y...

Adamu Abdullahi
Read More
Ebola ta kashe mutum 131 a Congo
Labaran Ketare, Lafiya May 19, 2026

Ebola ta kashe mutum 131 a Congo

Ɓarkewar cutar Ebola mai saurin yaɗuwa ta kashe aƙalla mutane 131 a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, kamar yadda jami’an ƙasar ta tsakiyar Afir...

azubairu
Read More
Hukumar Dakile Yaɗuwar Cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola
Babban Labari, Lafiya May 17, 2026

Hukumar Dakile Yaɗuwar Cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola

Hukumar Dakile Yaɗuwar Cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola bayan sake ɓullar cutar a ƙasashen Kongo da Uganda.Hukumar t...

azubairu
Read More
‎Hukumomin lafiya na Afirka sun tabbatar da ɓullar cutar Ebola a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo.
Labaran Ketare, Lafiya May 15, 2026

‎Hukumomin lafiya na Afirka sun tabbatar da ɓullar cutar Ebola a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo.

‎Hukumomin lafiya na Afirka sun tabbatar da ɓullar cutar Ebola a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo , lamarin da ya janyo mutuwar mutane da ...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!