YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

Dan Sanda Ya Rasa Ransa Gab da Ritaya a Kano Sakamakon Fadan Daba.
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 20, 2026

Dan Sanda Ya Rasa Ransa Gab da Ritaya a Kano Sakamakon Fadan Daba.

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta fuskanci babban rashi na wani gogaggen jami'inta mai suna Sani S.O, wanda ya rasa ransa sakamakon rikicin daban da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Rundunar ’Yan Sandan ƙasar nan ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da haɗa baki wajen sace wani dattijo a Jihar Kaduna domin neman kuɗin fansa, tare da ƙwato bindiga ƙirar AK-47.
Labaran gida, Tsaro May 20, 2026

Rundunar ’Yan Sandan ƙasar nan ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da haɗa baki wajen sace wani dattijo a Jihar Kaduna domin neman kuɗin fansa, tare da ƙwato bindiga ƙirar AK-47.

Rundunar ’Yan Sandan ƙasar nan ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da haɗa baki wajen sace wani dattijo a Jihar Kaduna domin neman kuɗin fansa...

Adamu Abdullahi
Read More
Rundunar ’yan sandan jihar Yobe ta kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka daban-daban
Labaran gida May 20, 2026

Rundunar ’yan sandan jihar Yobe ta kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka daban-daban

Rundunar ’yan sandan jihar Yobe ta kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka daban-daban tare da kwato babur da saniyar sata a wasu samame da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Pantami ya janye daga neman takarar gwamnan Gombe a jam'iyyar APC
Labaran gida, Siyasa May 19, 2026

Pantami ya janye daga neman takarar gwamnan Gombe a jam'iyyar APC

Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Tsohon ministan sadarwar Najeriya, Isa Ali Pantami ya fitar a shafinsa na Facebook yau Talata, gabanin guda...

Muhammad Sa'id
Read More
Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, ya bayyana cewa kafa ‘yan sandan jihohi
Babban Labari, Labaran gida May 19, 2026

Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, ya bayyana cewa kafa ‘yan sandan jihohi

Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, ya bayyana cewa kafa ‘yan sandan jihohi zai yi tasiri ne kawai idan an g...

azubairu
Read More
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 19, 2026

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan yadda matsalar tsaro ke ƙara muni a ƙasar nan, yana m...

azubairu
Read More
Hukumar EFCC ta kama tsohon Ministan Lantarki Mamman wanda aka riga aka yanke wa hukunci
Babban Labari, Labaran gida May 19, 2026

Hukumar EFCC ta kama tsohon Ministan Lantarki Mamman wanda aka riga aka yanke wa hukunci

Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta kama tsohon Ministan Lantarki, Saleh Mamman, wanda kwanan nan Babbar Kotun Tarayya da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Jami'an 'yan sanda sun kama wani mutum da kulli 339 na abin da ake zargi wiwi ne a Kogi
Babban Labari, Labaran gida May 19, 2026

Jami'an 'yan sanda sun kama wani mutum da kulli 339 na abin da ake zargi wiwi ne a Kogi

Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ta bayyana cewa ta kama wani mutum mai shekaru 52 da kulli 339 na haramtattun kwayoyi da ake zargi wiwi ce (ganyen tab...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana.
Labaran gida May 19, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana guda 166 domin rage matsalar karanci...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci jami'an tsaro da su murkushe ƴan daba dake addabar cikin birnin Kano
Labaran gida May 19, 2026

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci jami'an tsaro da su murkushe ƴan daba dake addabar cikin birnin Kano

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci jami'an tsaro da su murkushe ƴan daba dake addabar cikin birnin Kano tare da magance ƴan fashin daji d...

Muhammad Sa'id
Read More
Ƴan Mali 30 sun kuɓuta daga hannun masu safarar mutane a Nasarawa
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare May 19, 2026

Ƴan Mali 30 sun kuɓuta daga hannun masu safarar mutane a Nasarawa

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce ta tarwatsa wata ƙungiyar masu safarar mutane da ake zargin tana gudanar da ayyukanta a Abuja da wasu yankuna m...

azubairu
Read More
Zaɓen fidda gwani na sanatocin APC ya tayar da ƙura
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 19, 2026

Zaɓen fidda gwani na sanatocin APC ya tayar da ƙura

Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce da korafe-korafe kan sakamakon zaɓukan fidda gwani na All Progressives Congress da aka gudanar a faɗin Najeriya.Jam’iyy...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!