YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 312 articles

Ebola ta kashe mutum 131 a Congo
Labaran Ketare, Lafiya May 19, 2026

Ebola ta kashe mutum 131 a Congo

Ɓarkewar cutar Ebola mai saurin yaɗuwa ta kashe aƙalla mutane 131 a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, kamar yadda jami’an ƙasar ta tsakiyar Afir...

azubairu
Read More
Pep Guardiola ya musanta jita-jitar cewa zai bar Manchester City a ƙarshen kakar
Babban Labari, Labaran Ketare, Wassani May 19, 2026

Pep Guardiola ya musanta jita-jitar cewa zai bar Manchester City a ƙarshen kakar

Pep Guardiola ya musanta jita-jitar cewa zai bar Manchester City a ƙarshen kakar wasa, yana mai cewa har yanzu yana nan daram a kulob ɗin duk da rah...

azubairu
Read More
An kama wata mata a Kenya bisa zargin damfarar dala 431,000
Labaran Ketare May 18, 2026

An kama wata mata a Kenya bisa zargin damfarar dala 431,000

Yansanda a Kenya sun kama wata mata da ake zargi da damfarar wani Ba’amurke dala 431,000 bayan ta yi masa alkawarin samar masa da sandunan zinare na...

azubairu
Read More
Wildine Aumoithe ta zama abin ƙarfafawa ga masu nakasa
Babban Labari, Labaran Ketare, Nishadi May 18, 2026

Wildine Aumoithe ta zama abin ƙarfafawa ga masu nakasa

Mace mafi ƙanƙanta a duniya wacce ke yawo da taimakon keken guragu mai sarrafa kansa, Wildine Aumoithe, ta kafa tarihi wajen samar da damammaki a gu...

azubairu
Read More
Sojojin Najeriya da na Amurka sun ƙaddamar da sabbin hare-hare kan mayakan ISIS
Babban Labari, Labaran Ketare May 18, 2026

Sojojin Najeriya da na Amurka sun ƙaddamar da sabbin hare-hare kan mayakan ISIS

Hukumar rundunar sojin Amurka a Afrika (AFRICOM) ta tabbatar da cewa dakarunsu da na Najeriya sun fito lafiya kalau daga wannan samame, ba tare da an ...

Muhammad Sa'id
Read More
Rudunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kisan ɗaya daga cikin manyan mayaƙan ISIS.
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare May 17, 2026

Rudunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kisan ɗaya daga cikin manyan mayaƙan ISIS.

Mai magana da yawun rudunar sojin ta Najeriya Sama'ila Uba ya fitar a jiya Asabar, ya ce: "Mun samu nasarar kai wani tsararren hari da muka shirya ƙa...

azubairu
Read More
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, zai kai ziyara ƙasar China daga ranar 19 zuwa 20 ga watan Mayu
Babban Labari, Labaran Ketare May 16, 2026

Shugaban Rasha, Vladimir Putin, zai kai ziyara ƙasar China daga ranar 19 zuwa 20 ga watan Mayu

Shugaban Rasha, Vladimir Putin, zai kai ziyara ƙasar China daga ranar 19 zuwa 20 ga watan Mayu, kwanaki kaɗan bayan ziyarar da shugaban Amurka Donal...

azubairu
Read More
‎Hukumomin lafiya na Afirka sun tabbatar da ɓullar cutar Ebola a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo.
Labaran Ketare, Lafiya May 15, 2026

‎Hukumomin lafiya na Afirka sun tabbatar da ɓullar cutar Ebola a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo.

‎Hukumomin lafiya na Afirka sun tabbatar da ɓullar cutar Ebola a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo , lamarin da ya janyo mutuwar mutane da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Yau juma’a ake cika shekaru 78 da fara mamayar da Isra’ila ke yiwa yankunan Falasɗinawa.
Labaran Ketare May 15, 2026

Yau juma’a ake cika shekaru 78 da fara mamayar da Isra’ila ke yiwa yankunan Falasɗinawa.

Yau juma’a ake cika shekaru 78 da fara mamayar da Isra’ila ke yiwa yankunan Falasɗinawa, ranar da ake yiwa laƙabi da Naƙba ko kuma ranar baƙin...

Muhammad Sa'id
Read More
Attajirin Afirka, Aliko Dangote ya hakura da shirin sayen ƙungiyar Arsenal.
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare May 15, 2026

Attajirin Afirka, Aliko Dangote ya hakura da shirin sayen ƙungiyar Arsenal.

Attajirin da ya fi kowa kuɗi a Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana cewa ya janye shirinsa na sayen ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal da ke buga gasar...

azubairu
Read More
Abin da zai iya hana ka auren mace fiye da ɗaya
Babban Labari, Labaran Ketare, Nishadi May 15, 2026

Abin da zai iya hana ka auren mace fiye da ɗaya

A shekarar 2019, babban limamin Jami'ar Musulunci ta Al-Azhar a ƙasar Masar ya yi wani kalamin da ya yamutsa hazo, inda ya ce auren mace fiye da ɗay...

azubairu
Read More
Amurka ta saka sabuwar ƙa’ida kan masu neman biza daga Afirka
Babban Labari, Labaran Ketare, Wassani May 14, 2026

Amurka ta saka sabuwar ƙa’ida kan masu neman biza daga Afirka

United States ta sanar cewa za ta sassauta tsarin biyan kuɗin jinginar biza ga wasu magoya bayan tawagogin ƙasashen da za su halarci gasar cin kofin...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!