YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatar da hukuncin shekaru 490 ga Robert Orya
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Sep 09, 2026

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatar da hukuncin shekaru 490 ga Robert Orya

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Najeriya ta tabbatar da hukuncin ɗaurin shekaru 490 a gidan yari da aka yanke wa tsohon Manajan Daraktan Bankin Shige da Fita...

azubairu
Read More
Farashin Brent ya haura dala 100 kan kowace ganga
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 09, 2026

Farashin Brent ya haura dala 100 kan kowace ganga

Farashin ɗanyen man Brent ya haura dala 100 kan kowace ganga a kasuwar duniya a yau Laraba, karo na farko tun ranar 24 ga Yuli, yayin da rikicin Gaba...

azubairu
Read More
Iran Ta Ce Ta Ƙwace Jirgin Ruwa na Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Iran Ta Ce Ta Ƙwace Jirgin Ruwa na Amurka

Kamfanin dillancin labaran Fars na Iran, wanda ke da alaƙa da Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta ƙasar, IRGC, ya ce Iran ta ƙwace wani jirgin r...

azubairu
Read More
Qatar Na Ƙoƙarin Sake Fara Tattaunawar Amurka da Iran
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Qatar Na Ƙoƙarin Sake Fara Tattaunawar Amurka da Iran

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Qatar ya ce ƙasar na aiki tare da abokan hulɗarta a yankin da kuma wasu ƙasashen duniya, ciki har da China, dom...

azubairu
Read More
Birtaniya Ta Yi Kira ga Hamas Ta Ajiye Makamai
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Birtaniya Ta Yi Kira ga Hamas Ta Ajiye Makamai

Sakataren Harkokin Wajen Birtaniya, Ed Miliband, ya yi kira ga ƙungiyar Hamas da ta mika makamanta tare da rusa abin da ya kira “ginshiƙan ayyukan...

azubairu
Read More
NAHCON Tana Tunatar da Maniyyatan Hajjin 2027 Kan Wa’adin Rajista
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Sep 08, 2026

NAHCON Tana Tunatar da Maniyyatan Hajjin 2027 Kan Wa’adin Rajista

Hukumar Alhazai ta Najeriya, NAHCON, ta sake tunatar da maniyyatan Hajjin 2027 cewa ranar 26 ga Satumba ce wa’adin ƙarshe na kammala rajista da biy...

azubairu
Read More
NEC Ta Sanya Ranar Zaɓukan Cike Gurbi
Babban Labari, Labaran gida Sep 08, 2026

NEC Ta Sanya Ranar Zaɓukan Cike Gurbi

IHukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta sanya ranar 19 ga watan Satumba domin gudanar da zaɓukan cike gurbi guda biyar a jihohin Gombe, Kan...

azubairu
Read More
Bene Mai Hawa Uku Ya Ruguje a Abuja
Babban Labari, Labaran gida Sep 08, 2026

Bene Mai Hawa Uku Ya Ruguje a Abuja

Wani bene mai hawa uku ya ruguje a yankin Wuse Zone 4 da ke Abuja, sa’o’i kaɗan bayan hukumomin kula da ci gaban birane sun rufe ginin tare da um...

azubairu
Read More
An Yi Jana’izar Mijin Shugabar Tanzania
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

An Yi Jana’izar Mijin Shugabar Tanzania

An yi jana’izar Hafidh Ameir Hassan, mijin Shugabar Tanzania, Samia Suluhu Hassan, a Kizimkazi da ke Zanzibar.Marigayin, wanda aka haifa a ranar 1 g...

azubairu
Read More
Birtaniya Ta Ce Isra’ila Na Aikata Kisan Kiyashi a Yammacin Kogin Jordan
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Birtaniya Ta Ce Isra’ila Na Aikata Kisan Kiyashi a Yammacin Kogin Jordan

Sakataren Harkokin Wajen Birtaniya, Ed Miliband, ya ce gwamnatin ƙasar ta amince da cewa Isra’ila na aikata abin da ta kira kisan kiyashi a wasu sa...

azubairu
Read More
Birtaniya Za Ta Hana Shigo da Kayayyakin Matsugunan Yahudawa
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Birtaniya Za Ta Hana Shigo da Kayayyakin Matsugunan Yahudawa

Gwamnatin Birtaniya na shirin hana shigo da kayayyakin da aka samar a matsugunan Yahudawa da ke Gaɓar Yamma da Kogin Jordan, ciki har da kayayyakin a...

azubairu
Read More
An Kama Mutane 16 Kan Rikicin Ƙaramar Hukumar Dass.
Babban Labari, Labaran gida Sep 08, 2026

An Kama Mutane 16 Kan Rikicin Ƙaramar Hukumar Dass.

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta ce ta kama mutum kusan 16 da ake zargi da hannu a wani rikici da ya yi sanadin mutuwar mutane biyu a Ƙaramar H...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!