Hukumar NDLEA Ta Kame Ƙwayoyi Naira Biliyan 480, Tare da Kama ’Yan Asalin Mexico
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta sake gano wani gagarumin kamu na ƙwayoyi da darajarsu ta kai naira biliyan 480, ...
Read More
Showing 734 articles
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta sake gano wani gagarumin kamu na ƙwayoyi da darajarsu ta kai naira biliyan 480, ...
Read More
Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋 a wannan bazarar, shirin kulob ɗin ya tabbata.An tabbatar da karin...
Read More
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya janye daga takarar neman tikitin tazarcen kujerar Gwamna da yake a kai a APC wanda aka shirya gudanarwa ra...
Read More
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da aukuwar wani mummunan hatsarin mota da ya raba mutane hudu da rayukansu, bayan da wata mota kirar Go...
Read More
A rana ta biyu da Kamfanin samar da baƙin mai na Ammasco, ya shirya taron bayar da horo ga shugabannin makanikai daga sassa daban-daban na ƙasar nan...
Read More
Wasu matasa biyu dauke da bindigogi sun kai hari a babban masallacin da ke gundumar San Diego, Jihar California, Amurka. Rahotanni sun ce maharan sun ...
Read MoreShugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci dukkan Ma’aikatun gwamnati na ƙasa, wato MDAs, da su sauya tsarin aikinsu zuwa na zamani ta hanyar amfani...
Read More
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani na Nijeriya, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya janye takararsa daga zaɓen fidda gwani na jam’i...
Read More
Tsohon ministan sufuri kuma ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a jam’iyyar APC, Sa'idu Ahmed Alkali, ya sanar da janye kansa daga shiga zaɓen fidda g...
Read More
Tsohon ministan tsaro, Theophilus Danjuma, ya bayar da gudunmawar Naira biliyan 3 yayin ƙaddamar da littafin tarihin tsohon shugaban ƙasa, Yakubu Go...
Read More
Sanarwar haɗin gwuiwar tsakanin sojin Najeriya da kuma rundunar sojin Amurka dake Afirka ta ce, al-Minuki da aka kashe ne ke taimakawa wajen harkokin...
Read More
Yayin da suke tsaka da gudanar da ayyukan tabbatar da tsaro, dakarun hadin gwiwa na "Operation Hadin Kai" sun yi nasarar fatattakar wasu 'yan bindiga ...
Read More