YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Hukumar INEC ta fitar da jerin ƴan takarar zaben cike gurbi
Babban Labari, Siyasa Jun 08, 2026

Hukumar INEC ta fitar da jerin ƴan takarar zaben cike gurbi

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta wallafa jerin sunayen ƴan takarar da za su fafata a zaɓukan cike gurbi da aka shirya gudanarwa a ra...

azubairu
Read More
NDC ta ɗauki matakin sulhu bayan ɓarkewar rikici a jam’iyyar
Babban Labari, Siyasa Jun 08, 2026

NDC ta ɗauki matakin sulhu bayan ɓarkewar rikici a jam’iyyar

Jam’iyyar NDC ta sanar da ɗaukar wasu muhimman matakai da nufin ƙarfafa dimokuraɗiyya, ladabtarwa da haɗin kai a cikin jam’iyyar, yayin da tak...

azubairu
Read More
Masu neman sulhu sun faɗa hannun 'yan bindiga a Zamfara
Babban Labari, Tsaro Jun 08, 2026

Masu neman sulhu sun faɗa hannun 'yan bindiga a Zamfara

Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da dattijan wani ƙauye a Ƙaramar Hukumar Maradun da ke Jihar Zamfara bayan sun amsa gayyatar yin sulhu da su domin ...

azubairu
Read More
Masana MDD kan ’yancin addini sun fara ziyarar aiki a Najeriya
Babban Labari, Labaran gida Jun 08, 2026

Masana MDD kan ’yancin addini sun fara ziyarar aiki a Najeriya

Manyan jami’an Majalisar Ɗinkin Duniya masu kula da harkokin ’yancin addini sun fara wata ziyarar aiki ta makwanni biyu a Najeriya domin nazarin ...

azubairu
Read More
An saki sama da mutum 400 da Boko Haram ta yi garkuwa da su a Borno
Babban Labari, Tsaro Jun 08, 2026

An saki sama da mutum 400 da Boko Haram ta yi garkuwa da su a Borno

Satar mutane ta zama ɗaya daga cikin manyan dabarun da mayaƙan Boko Haram ke amfani da su a hare-haren da suke kaiwa a Najeriya tsawon sama da sheka...

azubairu
Read More
Atiku ya yabawa sojojin Najeriya kan ceto mutum 360 daga hannun Boko Haram a Borno
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 08, 2026

Atiku ya yabawa sojojin Najeriya kan ceto mutum 360 daga hannun Boko Haram a Borno

Atiku ya yabawa sojojin Najeriya kan ceto mutum 360 daga hannun Boko Haram a BornoTsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya ta rage kuɗaɗen gudanarwa na ministoci zuwa N700,000
Babban Labari, Labaran gida Jun 08, 2026

Gwamnatin Tarayya ta rage kuɗaɗen gudanarwa na ministoci zuwa N700,000

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da sabbin matakan da nufinsu shi ne ƙarfafa bin ƙa’idojin kashe kuɗaɗen gwamnati da kuma inganta gaskiya da...

azubairu
Read More
Atiku ya yabawa jami'an tsaron kasarnan Kan ceto mutane daga hannun boko haram
Babban Labari Jun 08, 2026

Atiku ya yabawa jami'an tsaron kasarnan Kan ceto mutane daga hannun boko haram

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a zaɓen 2027, Atiku Abubakar, ya yabawa jami’an tsaro bisa nas...

Adamu Abdullahi
Read More
KNARDA ta yi gargaɗi ga manoma da al’ummar jihar kan wasu mutane da ke amfani da sunanta wajen karɓar kuɗi da sunan samar da tallafin noma.
Babban Labari Jun 08, 2026

KNARDA ta yi gargaɗi ga manoma da al’ummar jihar kan wasu mutane da ke amfani da sunanta wajen karɓar kuɗi da sunan samar da tallafin noma.

Hukumar Bunƙasa Noma da Raya Karkara ta Jihar Kano (KNARDA) ta yi gargaɗi ga manoma da al’ummar jihar kan wasu mutane da ke amfani da sunanta waje...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Tarayya ta sauya ranar fara jigilar rukunin farko na ‘yan Najeriya da ke son dawowa daga ƙasar Afirka ta Kudu, biyo bayan  hare-haren kin jinin baki
Babban Labari Jun 08, 2026

Gwamnatin Tarayya ta sauya ranar fara jigilar rukunin farko na ‘yan Najeriya da ke son dawowa daga ƙasar Afirka ta Kudu, biyo bayan hare-haren kin jinin baki

Gwamnatin Tarayya ta sauya ranar fara jigilar rukunin farko na ‘yan Najeriya da ke son dawowa daga ƙasar Afirka ta Kudu, biyo bayan hare-haren kin...

Adamu Abdullahi
Read More
Rundunar Hisbah ta Kano ta sanar da cewa za ta fara gudanar da gwajin lafiya ga mutanen da za su amfana da shirin auren gata
Babban Labari Jun 07, 2026

Rundunar Hisbah ta Kano ta sanar da cewa za ta fara gudanar da gwajin lafiya ga mutanen da za su amfana da shirin auren gata

Rundunar Hisbah ta Kano ta sanar da cewa za ta fara gudanar da gwajin lafiya ga mutanen da za su amfana da shirin auren gata da gwamnatin jihar ke shi...

Adamu Abdullahi
Read More
Ministan harkokin cikin gida na Pakistan, Mohsen Naqvi, ya gana da ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araqchi, a birnin Tehran.
Babban Labari Jun 07, 2026

Ministan harkokin cikin gida na Pakistan, Mohsen Naqvi, ya gana da ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araqchi, a birnin Tehran.

Ministan harkokin cikin gida na Pakistan, Mohsen Naqvi, ya gana da ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araqchi, a birnin Tehran.Kafin ganawar tasu a d...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!