Operation FANSAN YAMMA Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Zamfara
Dakarun Joint Task Force North West – Operation FANSAN YAMMA sun ceto mutane 48 da aka yi garkuwa da su bayan gaggawar kai ɗauki sakamakon harin da...
Read More
Showing 734 articles
Dakarun Joint Task Force North West – Operation FANSAN YAMMA sun ceto mutane 48 da aka yi garkuwa da su bayan gaggawar kai ɗauki sakamakon harin da...
Read More
Dakarun Operation HADIN KAI sun samu wata babbar nasara bayan wani babban jami'in kula da harkokin kuɗi na ƙungiyar ISWAP ya miƙa wuya ga sojoji, l...
Read More
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani Kwamitin Haɗin Gwiwar Ma'aikatu domin tsara Dokar Gyaran Harajin Ƙarin Daraja (VAT Modification Order) ta she...
Read More
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa za ta gudanar da gwajin tantance masu zaɓe (Mock Accreditation Exercise) kafin zaɓen ...
Read More
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya sake jaddada ƙudirin Gwamnatin Tarayya na mayar da Jami'ar Sojojin Najeriya da ke Biu (NAUB) ...
Read More
Gwarzon ɗan wasan gaba kuma kyaftin ɗin Ingila, Harry Kane, na ci gaba da tattaunawa da Bayern Munich kan sabunta kwantaraginsa, yayin da zakarun Bu...
Read More
Kotun Sauraren Kararrakin Wasanni ta Duniya (CAS) ta sanya 8 ga watan Oktoba a matsayin ranar da za ta fara sauraren ƙarar da Senegal ta ɗaukaka kan...
Read More
Rahotanni da dama daga Amurka sun bayyana cewa Shugaban ƙasar, Donald Trump, ya yanke shawarar dakatar da ƙara faɗaɗa hare-haren sojin Amurka kan ...
Read More
Sufeto Janar na Ƴan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya umarci dukkan jami’an ‘yan sanda a faɗin ƙasar nan da su ɗauki mataki mai tsauri kan du...
Read More
Wata Babbar Kotu a lardin Western Cape na Afirka ta Kudu ta dakatar da shirin Majalisar Dokokin ƙasar na tsige Shugaba Cyril Ramaphosa, kan zarge-zar...
Read More
Fiye da wata biyu bayan sace ɗalibai daga makarantu uku da ke garin Mussa a Jihar Borno, har yanzu iyaye da iyalansu na ci gaba da jiran ganin an ku...
Read More
Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ya buƙaci 'yan adawa da su guji duk wani abu da ka iya tunzura al'umma ko kuma ɓata sunan Najeriy...
Read More