YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 64 articles

HADA-HADAR KUDADE
Kasuwanci Jun 10, 2026

HADA-HADAR KUDADE

Yadda canjin kudaden kasashen ketare zuwa Naira ke gudana a kasuwannin chanji a yau 10-06-2026.• DOLLAR ₦1,390• UAE DIRHAM ₦380 • CEFA ...

Sultan Bello
Read More
Talauci Ya Ƙaru a Najeriya, Mutum Miliyan 60 Sun Kara Faɗawa Matsin Rayuwa – IMF
Babban Labari, Kasuwanci, Labaran gida, Labaran Ketare Jun 09, 2026

Talauci Ya Ƙaru a Najeriya, Mutum Miliyan 60 Sun Kara Faɗawa Matsin Rayuwa – IMF

Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Najeriya ta aiwatar sun taimaka wajen ƙarfafa tattalin...

azubairu
Read More
HADA-HADAR KUDADE
Kasuwanci Jun 09, 2026

HADA-HADAR KUDADE

Yadda canjin kudaden kasashen ketare zuwa Naira ke gudana a kasuwannin chanji a yau 09-06-2026.• DOLLAR₦1,380• UAE DIRHAM ₦360• CEFA ₦2,44...

Sultan Bello
Read More
Rikicin Iran da Isra’ila ya tayar da farashin man fetur a kasuwannin duniya
Kasuwanci, Labaran Ketare Jun 08, 2026

Rikicin Iran da Isra’ila ya tayar da farashin man fetur a kasuwannin duniya

Farashin danyen mai ya fara tashi a kasuwannin duniya sakamakon rahotannin musayar hare-hare tsakanin Iran da Isra’ila, lamarin da ya ƙara tayar da...

azubairu
Read More
Dangote Ya Ƙara Yawan Man Fetur Da Matatarsa Ke Tacewa A Rana
Kasuwanci, Labaran gida Jun 05, 2026

Dangote Ya Ƙara Yawan Man Fetur Da Matatarsa Ke Tacewa A Rana

Matatar man fetur ta Dangote ta ƙara yawan ɗanyen man da take tacewa zuwa ganga 700,000 a rana, bayan wani gwajin da hukumomin da ke kula da harkoki...

azubairu
Read More
NAHCON ta yi kira ga alhazan Najeriya da su cike takardun bayanan Lafiyarsu kafin komowa gida
Kasuwanci Jun 05, 2026

NAHCON ta yi kira ga alhazan Najeriya da su cike takardun bayanan Lafiyarsu kafin komowa gida

Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta bukaci dukkan alhazan kasar da ke shirin komawa gida bayan kammala aikin Hajjin bana da su tabbatar sun cike t...

Adamu Abdullahi
Read More
Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026
Kasuwanci, Labaran gida Jun 04, 2026

Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026

Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026Wasu sabbin bayanai da jaridar Punch ta tattaro sun ...

azubairu
Read More
Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarki
Kasuwanci, Labaran gida Jun 04, 2026

Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarki

Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarkin da t...

azubairu
Read More
Matatar Dangote Ta Ce Tana da Isasshen Man Jirgi da Zai Iya Wadata Bukatun Duniya
Kasuwanci, Labaran gida Jun 03, 2026

Matatar Dangote Ta Ce Tana da Isasshen Man Jirgi da Zai Iya Wadata Bukatun Duniya

Matatar Mai ta Dangote da ke Najeriya, wadda ke da ƙarfin tace gangar mai 650,000 a kowace rana, ta bayyana cewa tana da isasshen man jirgin sama da ...

azubairu
Read More
Cikin Shekaru Uku, Farashin Fetur a Nijeriya Ya Ninka Sau Da Dama — Rahoto
Babban Labari, Kasuwanci Jun 02, 2026

Cikin Shekaru Uku, Farashin Fetur a Nijeriya Ya Ninka Sau Da Dama — Rahoto

Farashin Fetur Ya Tashi da Kashi 643% Cikin Shekaru Uku a Mulkin Tinubu — RahotoFarashin man fetur a Nijeriya ya ƙaru da kashi 643 cikin 100 tsakan...

azubairu
Read More
Cibiyar gas ta South Pars ta janyo wa Iran asarar dala biliyan huɗu
Kasuwanci, Labaran Ketare May 30, 2026

Cibiyar gas ta South Pars ta janyo wa Iran asarar dala biliyan huɗu

Wani ɗan majalisar dokokin Iran, Jafar Pourkabagani, ya bayyana cewa ƙasar ta yi asarar da ta kai kusan dala biliyan huɗu a filin gas na South Pars...

azubairu
Read More
Gwamnatin Ghana ta amince da aikin haƙar zinare na dala biliyan ɗaya
Kasuwanci May 23, 2026

Gwamnatin Ghana ta amince da aikin haƙar zinare na dala biliyan ɗaya

Gwamnatin Ghana ta zaɓi wani kamfanin cikin gida mai suna Engineers & Planners Ltd domin ya karɓi ragamar gudanar da aikin haƙar zinare na Dama...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!