YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Gwamnatin kano ta bayar da gudumawar kayan  abinci shanu 15, buhunan shinkafa 115da  jarkokin man girki manya guda 40 ga gudajen gyaran Hali
Babban Labari May 26, 2026

Gwamnatin kano ta bayar da gudumawar kayan abinci shanu 15, buhunan shinkafa 115da jarkokin man girki manya guda 40 ga gudajen gyaran Hali

Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da shanu 15 da kayan abinci ga fursunoni da ke cibiyoyin gyaran hali daban-daban a fadin jihar domin bikin babbar Sallah...

Adamu Abdullahi
Read More
Haryanzu Najeriya na da damar ciwo bashi daga waje don aiyukan cigaba da more rayuwa
Babban Labari May 26, 2026

Haryanzu Najeriya na da damar ciwo bashi daga waje don aiyukan cigaba da more rayuwa

Mai magana da yawun shugaban kasa Bayo Onanuga, ya furta hakane yayin da yake kare manufofin gwamnatin tarayya na karbar bashi, inda ya ce har yanzu N...

Adamu Abdullahi
Read More
jami’an tsaro a Jihar Kebbi sun kama wasu mutane huɗu da ake zargi da damfarar maniyyatan aikin Hajjin bana.
Babban Labari, Tsaro May 26, 2026

jami’an tsaro a Jihar Kebbi sun kama wasu mutane huɗu da ake zargi da damfarar maniyyatan aikin Hajjin bana.

Jami’an tsaro a Jihar Kebbi sun kama wasu mutane huɗu da ake zargi da damfarar maniyyatan aikin Hajjin bana.Ana zargin mutanen da karɓar kuɗi dag...

azubairu
Read More
Rundunar yansandan jihar Kano ta sanar da samun nasarar kama wasu manyan dilolin muggan kwayoyi tare da kama wasu kwayoyin da dama.
Babban Labari May 26, 2026

Rundunar yansandan jihar Kano ta sanar da samun nasarar kama wasu manyan dilolin muggan kwayoyi tare da kama wasu kwayoyin da dama.

Rundunar yansandan jihar Kano ta sanar da samun nasarar kama wasu manyan dilolin muggan kwayoyi tare da kama wasu kwayoyin da dama.Haka kuma rundunar ...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 27 ga watan Mayu da Alhamis, 28 ga watan a matsayin ranakun hutu domin shagulgulan Babbar Sallah.
Babban Labari May 26, 2026

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 27 ga watan Mayu da Alhamis, 28 ga watan a matsayin ranakun hutu domin shagulgulan Babbar Sallah.

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 27 ga watan Mayu da Alhamis, 28 ga watan a matsayin ranakun hutu domin shagulgulan Babbar Sallah.Cikin wata...

Adamu Abdullahi
Read More
Muhammad Sani Abacha ya sha kaye a zaɓen fidda gwani na gwamna da jam’iyyar PDP ta gudanar a Kano
Babban Labari May 26, 2026

Muhammad Sani Abacha ya sha kaye a zaɓen fidda gwani na gwamna da jam’iyyar PDP ta gudanar a Kano

Dan gidan tsohon shugaban kasa Sani Abacha, wato Muhammad Sani Abacha, ya sha kaye a zaɓen fidda gwani na gwamna da jam’iyyar PDP ta gudanar a Kano...

Adamu Abdullahi
Read More
Ban janye daga Neman takarar kujerar Majalisar Jiha a jam'iyar APC ba - Hon. Isa Adamu Bashir Tarauni
Babban Labari May 26, 2026

Ban janye daga Neman takarar kujerar Majalisar Jiha a jam'iyar APC ba - Hon. Isa Adamu Bashir Tarauni

Mai neman takarar kujerar majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar ƙaramar hukumar Tarauni, Hon. Isa Adamu Bashir (Isa Jaa), ya musanta ikirarin da ...

Adamu Abdullahi
Read More
Iska mai ƙarfi ta lalata gidaje da gine-gine a wasu yankuna shida da ke Karamar Hukumar Tambuwal a Jihar Sokoto.
Babban Labari May 25, 2026

Iska mai ƙarfi ta lalata gidaje da gine-gine a wasu yankuna shida da ke Karamar Hukumar Tambuwal a Jihar Sokoto.

Wannan na cikin sanar da Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa NEMA ta fitar.Sanarwar ta ce al’ummar Nasarawa Tudu, Nasarawa Rahi, Kofar Attahiru, D...

Adamu Abdullahi
Read More
Jakadan Nijeriya a ƙasar Amurka, Kayode Are, ya fara aiki a hukumance
Babban Labari May 25, 2026

Jakadan Nijeriya a ƙasar Amurka, Kayode Are, ya fara aiki a hukumance

Jakadan Nijeriya a ƙasar Amurka, Kayode Are, ya fara aiki a hukumance bayan miƙa takardun kama aikinsa ga Shugaban Amurka, Donald Trump.Gabatar da t...

Adamu Abdullahi
Read More
Ndiaye ya sauka daga shugabancin majalisar dokokin Senegal
Babban Labari, Labaran Ketare May 25, 2026

Ndiaye ya sauka daga shugabancin majalisar dokokin Senegal

Matakin murabus da shugaban majalisar ya ɗauka, ya sharewa tsohon firaminista Ousmane Sonko hanya na neman kujerar shugabancin majalisa, inda jam'iyy...

azubairu
Read More
An ceto mutum 92 da Boko Haram suka sace a Borno
Babban Labari, Tsaro May 25, 2026

An ceto mutum 92 da Boko Haram suka sace a Borno

Dakarun Najeriya sun kuɓutar da aƙalla mutum 92 daga hannun mayaƙan Boko Haram a wani samame da suka kai a jihar Borno, tare da kwance nakiyoyi da ...

azubairu
Read More
An kashe ‘yan ta’adda 12 a wani samame da sojoji suka kai a Borno
Babban Labari, Tsaro May 25, 2026

An kashe ‘yan ta’adda 12 a wani samame da sojoji suka kai a Borno

Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadin Kai a arewa maso gabashin Najeriya sun kashe aƙalla mayaƙa 12 da ake zargin ƴan ta’adda ne tare ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!