‘Mun kafa tubalin warware matsalolin Najeriya’ — Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta shimfiɗa tubalin magance matsalolin da suka daɗe suna addabar ƙasar, duk da cewa har yan...
Read More
Showing 446 articles
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta shimfiɗa tubalin magance matsalolin da suka daɗe suna addabar ƙasar, duk da cewa har yan...
Read More
Ministan tsaron Nijeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu maki 70 cikin 100 kan kokarin...
Read More
Gwamnatin ƙaramar hukumar Mokwa a jihar Neja ta umarci mazauna yankunan da ambaliya ta shafa a bara da su fice daga wuraren saboda barazanar sake auk...
Read More
Hisbah a ƙaramar hukumar Dutsinma da ke jihar Katsina ta kama wani mutum bisa zargin yi wa wata yarinya mai shekara 11 fyaɗe a unguwar Bakin Sabuwar...
Read More
Wani rahoto da ake danganta shi da Amurka ya yi zargin cewa wasu Fulani masu ɗauke da makamai na ci gaba da mamaye gonakin Kiristoci tare da kai hare...
Read More
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana damuwarta kan ci gaba da tabarbarewar matsalar tsaro da kuma ƙalubalen tattalin arziki da ake fuskant...
Read More
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya buƙaci al'ummar jihar da suka samu damar yin layya su raba nama ga mutanen da basu samu damar yin layyar ba kama...
Read More
Tsohon Sanata Kabiru Gaya ya rasa tikitin takarar Sanatan Kano ta Kudu na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) duk da sauya sheƙarsa zuwa ja...
Read More
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa matsakaicin kudin cin abinci mai lafiya ga mutum guda a Najeriya ya kai N1,513 a kowace rana a watan F...
Read More
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka masu Alaƙa (ICPC) ta kare matakin da ta dauka na hana shugabannin jam’iyyar African Democrat...
Read More
Gwamnatin Jihar Bauchi, ta hannun Hukumar Kula da Ma’aikatan Gwamnati ta Jiha (Civil Service Commission), ta gargadi jama’a da su guji karɓar tay...
Read More
Gwamnatin Jihar Kwara ta kara kaimi wajen inganta harkar kiwon lafiya matakin farko ta hanyar farfado da cibiyoyin Primary Health Care (PHC) 100 tare ...
Read More