YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 312 articles

NAHCON Tana Tunatar da Maniyyatan Hajjin 2027 Kan Wa’adin Rajista
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Sep 08, 2026

NAHCON Tana Tunatar da Maniyyatan Hajjin 2027 Kan Wa’adin Rajista

Hukumar Alhazai ta Najeriya, NAHCON, ta sake tunatar da maniyyatan Hajjin 2027 cewa ranar 26 ga Satumba ce wa’adin ƙarshe na kammala rajista da biy...

azubairu
Read More
An Yi Jana’izar Mijin Shugabar Tanzania
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

An Yi Jana’izar Mijin Shugabar Tanzania

An yi jana’izar Hafidh Ameir Hassan, mijin Shugabar Tanzania, Samia Suluhu Hassan, a Kizimkazi da ke Zanzibar.Marigayin, wanda aka haifa a ranar 1 g...

azubairu
Read More
Birtaniya Ta Ce Isra’ila Na Aikata Kisan Kiyashi a Yammacin Kogin Jordan
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Birtaniya Ta Ce Isra’ila Na Aikata Kisan Kiyashi a Yammacin Kogin Jordan

Sakataren Harkokin Wajen Birtaniya, Ed Miliband, ya ce gwamnatin ƙasar ta amince da cewa Isra’ila na aikata abin da ta kira kisan kiyashi a wasu sa...

azubairu
Read More
Birtaniya Za Ta Hana Shigo da Kayayyakin Matsugunan Yahudawa
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Birtaniya Za Ta Hana Shigo da Kayayyakin Matsugunan Yahudawa

Gwamnatin Birtaniya na shirin hana shigo da kayayyakin da aka samar a matsugunan Yahudawa da ke Gaɓar Yamma da Kogin Jordan, ciki har da kayayyakin a...

azubairu
Read More
Merz Ya Ce Jamus Na Fuskantar Sauyi a Siyasar Jam’iyyu
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 07, 2026

Merz Ya Ce Jamus Na Fuskantar Sauyi a Siyasar Jam’iyyu

Shugaban gwamnatin Jamus, Friedrich Merz, ya ce ƙasar na fuskantar wani gagarumin sauyi a tsarin siyasar jam’iyyu, bayan da jam’iyyar AfD ta masu...

azubairu
Read More
Mutane Biyar Sun Rasu A Hatsarin Jirgin Amazon Air A Miami
Labaran Ketare Sep 07, 2026

Mutane Biyar Sun Rasu A Hatsarin Jirgin Amazon Air A Miami

Aƙalla mutum biyar sun mutu, yayin da wasu biyar suka samu munanan raunuka bayan wani jirgin dakon kaya na kamfanin Amazon Air ya kauce daga titin sa...

azubairu
Read More
Iran Ta Yi Barazanar Mayar Da Martani Kan Sabon Ƙudurin IAEA
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 07, 2026

Iran Ta Yi Barazanar Mayar Da Martani Kan Sabon Ƙudurin IAEA

Iran ta yi gargaɗin cewa za ta ɗauki matakan mayar da martani idan kwamitin gudanarwa na Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya, IAEA, ya ami...

azubairu
Read More
Mijin Shugabar Tanzania Ya Rasu
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 07, 2026

Mijin Shugabar Tanzania Ya Rasu

Mijin shugabar ƙasar Tanzania, Samia Suluhu Hassan, Hafidh Ameir Hassan, ya rasu a yau Litinin, 7 ga watan Satumban 2026.Mataimakin shugaban ƙasar T...

azubairu
Read More
Iran Ta Gargadi Koriya Ta Kudu Kan Shiga Ayyukan Soji A Mashigar Hormuz
Labaran Ketare Sep 07, 2026

Iran Ta Gargadi Koriya Ta Kudu Kan Shiga Ayyukan Soji A Mashigar Hormuz

Iran ta gargadi Koriya ta Kudu kan duk wani shiri na tura dakarunta ko shiga ayyukan soji a Tekun Fasha da mashigar Hormuz, tana mai cewa hakan zai ha...

azubairu
Read More
An Kai Sabon Hari Kan kamfanin man Saudiyya hari
Kasuwanci, Labaran Ketare Sep 07, 2026

An Kai Sabon Hari Kan kamfanin man Saudiyya hari

Jaridar Financial Times ta ruwaito cewa an sake kai hari kan wasu cibiyoyin kamfanin mai na Saudiyya, Saudi Aramco, da ke birnin Jizan a ranar Litinin...

azubairu
Read More
Amurka ta amince da sayar wa Saudiyya makamai na dala biliyan 5
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 05, 2026

Amurka ta amince da sayar wa Saudiyya makamai na dala biliyan 5

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da amincewa da yarjejeniyar sayar wa Saudiyya makamai da kayan aikin soji da darajarsu ta kai dala biliyan...

azubairu
Read More
Nijar ta zargi Faransa da hannu a yunƙurin hargitsa ƙasar
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 05, 2026

Nijar ta zargi Faransa da hannu a yunƙurin hargitsa ƙasar

Gwamnatin Nijar ta zargi Faransa a hukumance da goyon bayan wani yunƙurin hargitsa ƙasar da ta ce ya faru a ranakun 28 da 29 ga watan Agusta.A cikin...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!