PDP ta bayyana dalilin tsayar da Jonathan takarar shugaban ƙasa a 2027
Wani ɓangare na jam’iyyar PDP ƙarƙashin jagorancin Tanimu Turaki ya bayyana dalilan da suka sa ya ayyana tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan...
Read More
Showing 143 articles
Wani ɓangare na jam’iyyar PDP ƙarƙashin jagorancin Tanimu Turaki ya bayyana dalilan da suka sa ya ayyana tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan...
Read More
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar NDC kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya soki Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ya zar...
Read More
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana Bimbo Adekanmbi a matsayin wanda yake fatan zai gaje shi a kujerar gwamnan jihar a zaben shekarar 2027.Mak...
Read More
Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na Jihar Kano, Dakta Dahir M. Hashim, ya yaba wa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, bisa abin da ya bay...
Read More
Jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo a matsayin ɗan takarar gwamnan jam’iyyar NDC a zaɓen sheka...
Read More
Siyasar Jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya ana kallonta a matsayin siyasa mai cike da ƙalubale da ke yawan bai wa gwamnoni kunya, inda a...
Read More
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, wanda ya lashe zaɓen fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a ranar Laraba, ya kai...
Read More
Tsohon Sanata Kabiru Gaya ya rasa tikitin takarar Sanatan Kano ta Kudu na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) duk da sauya sheƙarsa zuwa ja...
Read More
An rantsar da Romuald Wadagni a matsayin sabon shugaban Jamhuriyar Benin a wannan Lahadi, bayan nasararsa a zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar ranar...
Read More
Jam’iyyar PRP a Najeriya ta ce ta kammala shirye-shiryen gudanar da zaɓukan fidda gwani domin tantance ƴan takarar da za su tsaya mata takara a ba...
Read More
Hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke kan wa’adin da Hukumar Zaɓe ta Najeriya, INEC, ta gindaya wa jam’iyyun siyasa ya haifar da sabon yanayi...
Read More
Yusuf Tuggar bai samu tikitin takarar gwamnan jihar Bauchi ba.Ambasada Yusuf Maitama Tuggar bai samu tikitin takarar gwamnan jihar Bauchi ba, a jam’...
Read More