YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 143 articles

Gwamnan Katsina ya gabatar da kasafin kuɗin N828.64bn na 2027 ga majalisar dokokin jihar
Siyasa Sep 08, 2026

Gwamnan Katsina ya gabatar da kasafin kuɗin N828.64bn na 2027 ga majalisar dokokin jihar

Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda ya gabatarwa majalisar dokokin jihar da daftarin kasafin kuɗin jihar na shekarar 2027, wanda ya kai Naira biliyan 8...

Adamu Abdullahi
Read More
Fiye da mutum 2,000 sun koma PDP daga APC, ADC da NDC a Yobe
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 31, 2026

Fiye da mutum 2,000 sun koma PDP daga APC, ADC da NDC a Yobe

Fiye da mutum 2,000 ne suka sauya sheƙa zuwa jam’iyyar PDP daga jam’iyyun APC, ADC da NDC a ƙaramar hukumar Nangere da ke jihar Yobe, gabanin ba...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Nemi Afirka Ta Ƙarfafa Haɗin Kai Da Tsaron Nahiyar
Babban Labari, Labaran Ketare, Siyasa Aug 31, 2026

Tinubu Ya Nemi Afirka Ta Ƙarfafa Haɗin Kai Da Tsaron Nahiyar

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ƙasashen Afirka da su ɗauki matakan ƙarfafa haɗin kai, samar da mafita daga cikin gida da kuma...

azubairu
Read More
Atiku Ya Soki Tafiyar Tinubu Zuwa Turai, Ya Ce Ƙasa Na Bukatar Shugabanci
Labaran gida, Siyasa Aug 31, 2026

Atiku Ya Soki Tafiyar Tinubu Zuwa Turai, Ya Ce Ƙasa Na Bukatar Shugabanci

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a zaɓen 2027, Atiku Abubakar, ya soki tafiyar Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zuwa Turai, yana m...

azubairu
Read More
INEC ta fitar da Jerin sunayen mutane 12 dake neman  takarar kujerar Gwamnan jihar Kwara a zaben 2027
Siyasa Aug 30, 2026

INEC ta fitar da Jerin sunayen mutane 12 dake neman takarar kujerar Gwamnan jihar Kwara a zaben 2027

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC ta bayyana sunayen ’yan takarar kujerar gwamnan Jihar Kwara guda 12 da mataimakansu, domin zaɓen gwamna...

Adamu Abdullahi
Read More
Siyasa ce kawai tasa Atiku furta dawo da tallafin manfetur, amma abune da bazai iya ba - cewar gwamnatin tarama
Siyasa Aug 27, 2026

Siyasa ce kawai tasa Atiku furta dawo da tallafin manfetur, amma abune da bazai iya ba - cewar gwamnatin tarama

Gwmnatin Tarraya ta ce tufka da warwarar da jagoran ‘yan adawa kuma ɗantakaran jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ke yi kan batun mayar da tallafin m...

Adamu Abdullahi
Read More
kungiyar Grassroots Movement for Tinubu Continuity Come 2027, tayi barazanar dai na tallata Tinubu idan ba a cire Sharif daga Kwamitin kamfe ba
Siyasa Aug 27, 2026

kungiyar Grassroots Movement for Tinubu Continuity Come 2027, tayi barazanar dai na tallata Tinubu idan ba a cire Sharif daga Kwamitin kamfe ba

Wata kungiyar magoya bayan APC da ke yakin neman sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027 ta yi barazanar janye goyon bayan da take ba shi bisa rad...

Adamu Abdullahi
Read More
Cire Tallafin Man Fetur Ya Zama Batun Siyasa Gabanin Zaɓen 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 26, 2026

Cire Tallafin Man Fetur Ya Zama Batun Siyasa Gabanin Zaɓen 2027

Batun cire tallafin man fetur na ci gaba da haifar da muhawara mai zafi a Najeriya yayin da ake tunkarar babban zaɓen ƙasar na shekarar 2027.Babban ...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Yi Barazanar Soke Kwangilar Hanyar Benin-Asaba
Babban Labari, Siyasa Aug 26, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Barazanar Soke Kwangilar Hanyar Benin-Asaba

Gwamnatin Tarayya ta ce tana duba yiwuwar soke yarjejeniyar rangwame ta aikin hanyar Benin–Asaba saboda zargin gazawar kamfanin da aka bai wa aikin ...

azubairu
Read More
Rundunar ’Yan Sandan Nasarawa Ta Gargadi Jam’iyyun Siyasa Kan Tashin Hankali
Babban Labari, Siyasa, Tsaro Aug 25, 2026

Rundunar ’Yan Sandan Nasarawa Ta Gargadi Jam’iyyun Siyasa Kan Tashin Hankali

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Nasarawa ta gargadi jam’iyyun siyasa da su guji duk wani mataki da ka iya kawo cikas ga zaman lafiya ko jefa rayukan ja...

azubairu
Read More
Malaman addini da siyasar 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 25, 2026

Malaman addini da siyasar 2027

A tsawon shekaru, malaman addini sun kasance cikin fitattun muryoyin da al’umma ke saurare a Najeriya, musamman a yankunan Arewa, inda suke da gagar...

azubairu
Read More
Sheikh Jingir ya buƙaci Tinubu ya yi adalci ga Musulmi da Kiristoci
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 24, 2026

Sheikh Jingir ya buƙaci Tinubu ya yi adalci ga Musulmi da Kiristoci

Shugaban Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah (JIBWIS), reshen Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya buƙaci Shugaban Najeriya, Bo...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!