local
Taron COP31: Ana neman mafita kan matsalar sauyin yanayi da ke ƙara kamari
Matsalolin fari, matsanancin zafi, gobarar daji da kuma ƙarancin kuɗaɗen da ake bai wa ƙasashen da suka fi fuskantar illolin sauyin yanayi na daga cikin muhimman batutuwan da ake sa ran za su mamaye taron COP31.
