local
An naɗa Seyi Tinubu sarautar Ɗan Zakin Gwandu
Sarkin Gwandu, Alhaji Muhammadu Ilyasu Bashar, ya naɗa Seyi Tinubu, ɗan Shugaban Ƙasar Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, sarautar gargajiya ta Ɗan Zakin Gwandu.
Ammasco Radio90.7 FM · Gaskiya Tushen Nasaralocal