YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 102 articles

Paris St German ta lashe Champions League karo na biyu a jere
Wassani May 30, 2026

Paris St German ta lashe Champions League karo na biyu a jere

azubairu
Read More
PSG ko Arsenal, wa zai lashe kofin Turai?
Babban Labari, Labaran Ketare, Wassani May 30, 2026

PSG ko Arsenal, wa zai lashe kofin Turai?

Babu tabbataccen wanda zai lashe kofin Champions League har sai an buga wasan ƙarshe, amma PSG da Arsenal duka suna da dalilan da ke sa magoya bayans...

azubairu
Read More
Dan wasan baya na Newcastle United, Kieran Trippier, na dab da komawa Wolverhampton Wanderers
Wassani May 30, 2026

Dan wasan baya na Newcastle United, Kieran Trippier, na dab da komawa Wolverhampton Wanderers

Dan wasan baya na Newcastle United, Kieran Trippier, na dab da komawa Wolverhampton Wanderers bayan bangarorin biyu sun kai matakin karshe na tattauna...

azubairu
Read More
Real Madrid ta sake naɗa Mourinho a matsayin koci kan yarjejeniyar shekaru uku
Wassani May 30, 2026

Real Madrid ta sake naɗa Mourinho a matsayin koci kan yarjejeniyar shekaru uku

Jose Mourinho ya amince da kwantiragin shekara uku domin komawa matsayin kocin Real Madrid, sai dai ba za a gabatar da shi a hukumance ba har sai baya...

azubairu
Read More
Spain ta saka Yamal i a cikin tawagar gasar Kofin Duniya duk da rauni da yake fama dash
Wassani May 25, 2026

Spain ta saka Yamal i a cikin tawagar gasar Kofin Duniya duk da rauni da yake fama dash

Tauraron matashin dan wasan Barcelona, Lamine Yamal, na cikin jerin ‘yan wasan da kocin Spain, Luis de la Fuente, ya bayyana domin gasar Kofin Duniy...

Muhammad Sa'id
Read More
Kungiyoyi za su fafata a ranar ƙarshe ta Premier ta Ingila
Babban Labari, Wassani May 24, 2026

Kungiyoyi za su fafata a ranar ƙarshe ta Premier ta Ingila

A yau ne za a kawo ƙarshen Gasar Firimiya ta Ingila ta bana, ɗaya daga cikin gasannin ƙwallon ƙafa mafi jan hankali a duniya.Tuni dai Arsenal FC t...

azubairu
Read More
Leao da Bowen sun shiga jerin ‘yan wasan da Man United ke nema
Babban Labari, Wassani May 24, 2026

Leao da Bowen sun shiga jerin ‘yan wasan da Man United ke nema

Manchester United na gaba da sauran ƙungiyoyi wajen zawarcin ɗan wasan gaba na AC Milan kuma ɗan ƙasar Portugal, Rafael Leao, mai shekara 26, wand...

azubairu
Read More
Magoya bayan Senegal sun samu ‘yanci bayan tsarewa a Maroko
Babban Labari, Wassani May 23, 2026

Magoya bayan Senegal sun samu ‘yanci bayan tsarewa a Maroko

Sarkin Maroko Mohammed na shida ya yi afuwa ga wasu magoya bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal da aka daure bayan samun su da hannu a tayar da t...

azubairu
Read More
Osimhen ya kai ziyara tsohuwar makarantar firamare da ya yi karatu
Babban Labari, Wassani May 23, 2026

Osimhen ya kai ziyara tsohuwar makarantar firamare da ya yi karatu

Osimhen ya kai ziyara tsohuwar makarantar firamare da ya yi karatu, ya kuma bai wa mai gadi kyautar Naira miliyan 20.“Shi ne mai gadin makarantar lo...

azubairu
Read More
Nico Páz ba zai koma Inter ko wata ƙungiya ba a wannan bazarar, kamar yadda Cesc Fabregas ya bayyana!
Labaran Ketare, Wassani May 23, 2026

Nico Páz ba zai koma Inter ko wata ƙungiya ba a wannan bazarar, kamar yadda Cesc Fabregas ya bayyana!

Nico Páz ba zai koma Inter ko wata ƙungiya ba a wannan bazarar, kamar yadda Cesc Fabregas ya bayyana!“Zan iya tabbatar muku cewa Nico Páz zai bug...

azubairu
Read More
Pep Guardiola zai bar Manchester City a ƙarshen kakar wasa
Babban Labari, Wassani May 22, 2026

Pep Guardiola zai bar Manchester City a ƙarshen kakar wasa

Pep Guardiola ya tabbatar da cewa zai bar Manchester City a ƙarshen kakar wasa, inda hakan zai kawo ƙarshen shekaru goma masu cike da nasarori da ko...

azubairu
Read More
Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋
Babban Labari, Wassani May 20, 2026

Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋

Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋 a wannan bazarar, shirin kulob ɗin ya tabbata.An tabbatar da karin...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!