Iyalin El-Rufai Sun Bai Wa Ministan Tsaro Wa’adin Kwanaki Bakwai
Iyalin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun bai wa Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, wa’adin kwanaki bakwai d...
Read More
Showing 734 articles
Iyalin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun bai wa Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, wa’adin kwanaki bakwai d...
Read More
Shugaban gwamnatin Jamus, Friedrich Merz, ya ce ƙasar na fuskantar wani gagarumin sauyi a tsarin siyasar jam’iyyu, bayan da jam’iyyar AfD ta masu...
Read More
Iran ta yi gargaɗin cewa za ta ɗauki matakan mayar da martani idan kwamitin gudanarwa na Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya, IAEA, ya ami...
Read More
Mijin shugabar ƙasar Tanzania, Samia Suluhu Hassan, Hafidh Ameir Hassan, ya rasu a yau Litinin, 7 ga watan Satumban 2026.Mataimakin shugaban ƙasar T...
Read More
Masu ababen hawa da ke bin titin Onitsha zuwa Owerri a Jihar Anambra sun koka kan yadda jami’an Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar An...
Read More
Ƙungiyar Malaman Makarantu ta Ƙasa NUT reshen Karamar Hukumar Rogo a nan Kano ta ƙaddamar da shirin koyar da malamai 400 aikin sanyawa, kulawa da g...
Read More
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da amincewa da yarjejeniyar sayar wa Saudiyya makamai da kayan aikin soji da darajarsu ta kai dala biliyan...
Read More
Gwamnatin Nijar ta zargi Faransa a hukumance da goyon bayan wani yunƙurin hargitsa ƙasar da ta ce ya faru a ranakun 28 da 29 ga watan Agusta.A cikin...
Read More
Fadar gwamnatin Rasha, Kremlin, ta ce Shugaba Vladimir Putin ya bayar da umarnin dakatar da hare-haren da ake kai wa Kyiv na tsawon kwanaki uku, a dai...
Read More
Akalla mutane 60 ne suka mutu sakamakon sabuwar arangama tsakanin dakarun gwamnatin Yemen da ke samun goyon bayan Saudiyya da mayaƙan Houthi, kamar y...
Read More
Kafofin yaɗa labarai na Koriya ta Kudu sun ruwaito cewa gwamnatin ƙasar na shirin tura sojoji da kayan aiki domin tallafawa abin da ta kira “’ya...
Read More
An ceto wasu ma’aikata biyu da ransu daga tashar samar da wutar lantarki ta ruwa ta Trishuli 3A a Nepal, sama da mako guda bayan wata mummunar ambal...
Read More