Newcastle United Ta Sayi Mai Tsaron Raga Lukas Hornicek Daga Sporting Braga
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Newcastle United ta kammala ɗaukar mai tsaron raga Lukas Hornicek daga Sporting Braga kan kuɗi kimanin fam miliyan 25.7....
Read More
Showing 102 articles
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Newcastle United ta kammala ɗaukar mai tsaron raga Lukas Hornicek daga Sporting Braga kan kuɗi kimanin fam miliyan 25.7....
Read More
Mauricio Pochettino ya cimma yarjejeniya da Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Amurka (US Soccer) domin ci gaba da zama kocin tawagar ƙwallon ƙafa ta maza ta...
Read More
Ɗan wasan tsakiya na Ingila, Jordan Henderson, ya koma ƙungiyar Chelsea bayan rattaba hannu kan kwantiragin shekara biyu, sakamakon amincewar da aka...
Read More
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Fulham ta kammala ɗaukar Gonzalo Garcia da Cesar Palacios daga Real Madrid, inda dukkansu suka rattaba hannu kan kwantira...
Read More
Shugaban Hukumar Kwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino, ya aike da wasiƙa ga hukumomin ƙwallon ƙafa na ƙasashe mambobi 211, inda ya san...
Read More
Kocin Tottenham Hotspur, Roberto De Zerbi, ya bayyana cewa yana son ɗan wasan baya Djed Spence ya ci gaba da zama a ƙungiyar, duk da jita-jitar da k...
Read More
Yayin da ya rage kwana 22 a fara gasar Premier League ta kakar 2026/2027, an samu manyan sauye-sauye a tsakanin ƙungiyoyi, daga ɓangaren masu horasw...
Read More
Ɗan wasan gefe na ƙungiyar RB Leipzig, Yan Diomande, ya amince da sharuɗɗan kashin kansa da Real Madrid kan yiwuwar komawarsa ƙungiyar, bayan da ...
Read More
Hukumar Kwallon Kafa ta Italiya ta sake naɗa Roberto Mancini a matsayin kocin tawagar ƙasar karo na biyu, kwana guda bayan Andrea Pirlo ya janye dag...
Read More
Ɗan wasan tsakiya na Manchester City, Rodri, zai yi jinya na wani ɗan lokaci bayan tiyatar da aka yi masa domin magance matsalar bayansa.Tun da fark...
Read More
Gwarzon ɗan wasan gaba kuma kyaftin ɗin Ingila, Harry Kane, na ci gaba da tattaunawa da Bayern Munich kan sabunta kwantaraginsa, yayin da zakarun Bu...
Read More
Kotun Sauraren Kararrakin Wasanni ta Duniya (CAS) ta sanya 8 ga watan Oktoba a matsayin ranar da za ta fara sauraren ƙarar da Senegal ta ɗaukaka kan...
Read More