YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026
Kasuwanci, Labaran gida Jun 04, 2026

Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026

Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026Wasu sabbin bayanai da jaridar Punch ta tattaro sun ...

azubairu
Read More
Ƴanbindiga sun sace ɗalibai shida na Federal Polytechnic Kaura-Namoda a Zamfara
Labaran gida, Tsaro Jun 04, 2026

Ƴanbindiga sun sace ɗalibai shida na Federal Polytechnic Kaura-Namoda a Zamfara

Wasu da ake zargin ƴanbindiga ne sun yi garkuwa da ɗalibai shida na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya (Federal Polytechnic) da ke Ƙauran-Namoda...

azubairu
Read More
Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarki
Kasuwanci, Labaran gida Jun 04, 2026

Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarki

Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarkin da t...

azubairu
Read More
Yansanda Sun Gano Maɓoyar Masu Ƙera Bindigogin Farauta a Yobe
Labaran gida, Tsaro Jun 03, 2026

Yansanda Sun Gano Maɓoyar Masu Ƙera Bindigogin Farauta a Yobe

Rundunar Ƴansandan Najeriya reshen Jihar Yobe ta sanar da gano wani haramtaccen wurin ƙera makamai a garin Potiskum, tare da kama mutane bakwai da a...

azubairu
Read More
Matatar Dangote Ta Ce Tana da Isasshen Man Jirgi da Zai Iya Wadata Bukatun Duniya
Kasuwanci, Labaran gida Jun 03, 2026

Matatar Dangote Ta Ce Tana da Isasshen Man Jirgi da Zai Iya Wadata Bukatun Duniya

Matatar Mai ta Dangote da ke Najeriya, wadda ke da ƙarfin tace gangar mai 650,000 a kowace rana, ta bayyana cewa tana da isasshen man jirgin sama da ...

azubairu
Read More
Dakarun Najeriya Sun Yi Babban Nasara, Sun Kashe Ƴan Ta’adda Sama da 50
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 03, 2026

Dakarun Najeriya Sun Yi Babban Nasara, Sun Kashe Ƴan Ta’adda Sama da 50

Wata sanarwa kan ayyukan dakarun Najeriya da kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN) ya samu a ranar Laraba ta bayyana cewa sojojin sun samu gagarum...

azubairu
Read More
Majalisar Tarayya Ta Buƙaci Gaggauta Kuɓutar da Ɗalibai da Aka Sace a Borno da Oyo
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 03, 2026

Majalisar Tarayya Ta Buƙaci Gaggauta Kuɓutar da Ɗalibai da Aka Sace a Borno da Oyo

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Yi Kira da A Gaggauta Kuɓutar da Ɗalibai da Malamai da Aka Sace a Oyo da BornoMajalisar Dokokin Najeriya ta buƙaci gw...

azubairu
Read More
Kotu Ta Yanke Wa Mutum Huɗu Hukuncin Kisa Kan Harin Cocin Owo
Labaran gida, Tsaro Jun 03, 2026

Kotu Ta Yanke Wa Mutum Huɗu Hukuncin Kisa Kan Harin Cocin Owo

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum huɗu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsu da laifin hannu a harin da aka kai Cocin Ka...

azubairu
Read More
Malamai Sun Fito Zanga-Zanga a Najeriya Kan Sace Ɗalibai a Borno da Oyo
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 02, 2026

Malamai Sun Fito Zanga-Zanga a Najeriya Kan Sace Ɗalibai a Borno da Oyo

malamai a sassa daban-daban na Najeriya sun fito zanga-zanga a faɗin ƙasar, inda suke neman a gaggauta kuɓutar da ɗaliban da aka sace a jihohin Oy...

azubairu
Read More
Wasu iyaye Sun Zargi Gwamnati da yin watsi da yaran da aka sace a Borno
Labaran gida, Tsaro Jun 02, 2026

Wasu iyaye Sun Zargi Gwamnati da yin watsi da yaran da aka sace a Borno

Gwamnatin Najeriya na ci gaba da fuskantar matsin lamba kan rashin kuɓutar da ɗaliban makaranta 42 da aka sace a jihar Borno, waɗanda har yanzu ke ...

azubairu
Read More
Wasu ‘Yan Bindiga Sun Yi Kwanton Bauna Ga ‘Yan Sanda, Sun Kashe Biyu a Anambra
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 01, 2026

Wasu ‘Yan Bindiga Sun Yi Kwanton Bauna Ga ‘Yan Sanda, Sun Kashe Biyu a Anambra

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan jami’an ‘yan sanda a hanyar Amansea–Ndiora–Ndiukwuenu–Awa–Ufuma da ke karamar hukumar Orumba South a ...

Muhammad Sa'id
Read More
Amurka ta ware dala miliyan 3.5 domin sa ido kan tashe-tashen hankula masu alaka da addini a Najeriya
Labaran gida, Labaran Ketare Jun 01, 2026

Amurka ta ware dala miliyan 3.5 domin sa ido kan tashe-tashen hankula masu alaka da addini a Najeriya

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da ware dala miliyan 3.5 (kimanin Naira biliyan 5) domin tallafawa shirye-shiryen tattara bayanai da rahot...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!