YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 64 articles

An Kai Sabon Hari Kan kamfanin man Saudiyya hari
Kasuwanci, Labaran Ketare Sep 07, 2026

An Kai Sabon Hari Kan kamfanin man Saudiyya hari

Jaridar Financial Times ta ruwaito cewa an sake kai hari kan wasu cibiyoyin kamfanin mai na Saudiyya, Saudi Aramco, da ke birnin Jizan a ranar Litinin...

azubairu
Read More
Farashin litar man fetur mai nau'in E10 a ƙasar ya ƙaru zuwa Yuro 2 da centi 21 she ni mafi girma a tarihi
Kasuwanci Sep 03, 2026

Farashin litar man fetur mai nau'in E10 a ƙasar ya ƙaru zuwa Yuro 2 da centi 21 she ni mafi girma a tarihi

Farashin man fetur a Jamus ya kai matsayi mafi girma a tarihi, biyo bayan sake barkewar yaƙin Iran, a cewar Ƙungiyar Masu Motoci ta Jamus, ADAC.Ƙun...

azubairu
Read More
Farashin man fetur ya ƙaru a Najeriya
Babban Labari, Kasuwanci Sep 01, 2026

Farashin man fetur ya ƙaru a Najeriya

An samu sabon Æ™arin farashin man fetur a gidajen mai a sassan Najeriya tun daga farkon wannan mako, lamarin da ya Æ™ara wa masu motoci da sauran alâ€...

azubairu
Read More
‘Yan kasuwar man fetur sun yi watsi da rahoton cewa matatar Dangote na shirin dakatar da sayar da fetur ga ‘yan kasuwar da ke shigo da man daga waje
Kasuwanci Sep 01, 2026

‘Yan kasuwar man fetur sun yi watsi da rahoton cewa matatar Dangote na shirin dakatar da sayar da fetur ga ‘yan kasuwar da ke shigo da man daga waje

‘Yan kasuwar man fetur da masu shigo da shi sun yi watsi da rahoton cewa matatar Dangote na shirin dakatar da sayar da fetur ga ‘yan kasuwar da ke...

Adamu Abdullahi
Read More
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa Najeriya ce ke kan gaba a fannin zuba jarin mai da iskar gas a Afirka,
Kasuwanci Aug 30, 2026

Wani sabon rahoto ya bayyana cewa Najeriya ce ke kan gaba a fannin zuba jarin mai da iskar gas a Afirka,

Rahoton ya ce Najeriya ce ke kan gaba a fannin zuba jarin mai da iskar gas a Afirka, wanda jimillarsa ta kai dala biliyan 221 a faÉ—in nahiyar.Wannan ...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Najeriya Ta Bayyana Yadda Ta Yi Amfani da Naira Tiriliyan 15.8 na KuÉ—aÉ—en Tallafin Man Fetur
Babban Labari, Kasuwanci, Labaran gida Aug 28, 2026

Gwamnatin Najeriya Ta Bayyana Yadda Ta Yi Amfani da Naira Tiriliyan 15.8 na KuÉ—aÉ—en Tallafin Man Fetur

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa cire tallafin man fetur ya samar da naira tiriliyan 15.8 ga ƙasar tsakanin watan Yunin 2023 da Disamban 2025.Minis...

azubairu
Read More
Gwamnati ta ƙaddamar da shirin HOPE-SP na dala biliyan 1 domin yaƙi da talauci
Babban Labari, Kasuwanci, Labaran gida Aug 27, 2026

Gwamnati ta ƙaddamar da shirin HOPE-SP na dala biliyan 1 domin yaƙi da talauci

Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da shirin Household Prosperity and Economic Social Protection Project (HOPE-SP) da aka ƙiyasta kuɗinsa a kan dala bi...

azubairu
Read More
Gwamnatin Jihar Kano ta tallafa wa kusan ‘yan kasuwa 40 da gobara ta shafa a yankin Small-Scale Industrial Area da ke Dakata, da jimillar kuɗi har Naira miliyan 100.
Kasuwanci Aug 27, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta tallafa wa kusan ‘yan kasuwa 40 da gobara ta shafa a yankin Small-Scale Industrial Area da ke Dakata, da jimillar kuɗi har Naira miliyan 100.

Gwamnatin Jihar Kano ta tallafa wa kusan ‘yan kasuwa 40 da gobara ta shafa a yankin Small-Scale Industrial Area da ke Dakata, da jimillar kuɗi har ...

Adamu Abdullahi
Read More
JAMB Ta Bude Damar Saka Sakamakon O’Level Daga Gida
Kasuwanci, Labaran gida Aug 25, 2026

JAMB Ta Bude Damar Saka Sakamakon O’Level Daga Gida

Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’o’i ta Najeriya, JAMB, ta bullo da sabon tsarin da zai bai wa ɗalibai damar tantancewa da kuma loda sakamakon...

azubairu
Read More
Jonathan Ya Buƙaci Afirka Ta Ƙarfafa Masana’antu Domin Inganta Tsaro
Babban Labari, Kasuwanci Aug 25, 2026

Jonathan Ya Buƙaci Afirka Ta Ƙarfafa Masana’antu Domin Inganta Tsaro

Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya buÆ™aci Æ™asashen Afirka da su Æ™arfafa masana’antunsu domin samar da guraben ayyukan yi, bunÆ...

azubairu
Read More
Najeriya Ta Cimma Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Dala Biliyan 21 Kan Aikin Mai Na Deepwater
Kasuwanci Aug 25, 2026

Najeriya Ta Cimma Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Dala Biliyan 21 Kan Aikin Mai Na Deepwater

Kamfanin NNPC Limited da abokan hulÉ—arsa na OML 118 sun rattaba hannu kan muhimman yarjejeniyoyi da za su ciyar da aikin Bonga Southwest/Aparo gaba z...

azubairu
Read More
Gwamnatin Nasarawa Ta HaÉ—a Kai da Masu Zuba Jari Domin Noman Shinkafa
Kasuwanci Aug 25, 2026

Gwamnatin Nasarawa Ta HaÉ—a Kai da Masu Zuba Jari Domin Noman Shinkafa

Gwamnatin Jihar Nasarawa ta ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da masu zuba jari domin tabbatar da nasarar noman shinkafa a babbar gonar Jangwa-Agwatashi da ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!