sakataren dindin na ma’aikatar Ayyuka na musamman ta Jihar Bauchi, Shehu Yahaya Jalam, ya rasu a ƙasar Saudiyya yayin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026.
Marigayin, wanda ke riƙe da muƙamin Babban Sakatare a jihar Bauchi, ya rasu ne a lokacin da yake gudanar da ibadar Hajji a ƙasar Saudiyya.