YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 312 articles

Daraktan Hukumar Leken Asirin Amurka Ya Bukaci Rasha Kada Ta Bai Wa Iran Muhimman Bayanai
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 28, 2026

Daraktan Hukumar Leken Asirin Amurka Ya Bukaci Rasha Kada Ta Bai Wa Iran Muhimman Bayanai

Daraktan Hukumar Leken Asirin Amurka, CIA, John Ratcliffe, ya roƙi jami’an leƙen asirin Rasha da kada su bai wa Iran bayanan sirri da za su iya am...

azubairu
Read More
Meta zai takaita amfani da Facebook da Instagram ga matasan Amurka
Labaran Ketare Aug 27, 2026

Meta zai takaita amfani da Facebook da Instagram ga matasan Amurka

Kamfanin Meta, mai mallakar Facebook da Instagram, ya amince da ɗaukar sabbin matakan da za su takaita yadda matasa a Amurka ke amfani da shafukansa....

azubairu
Read More
Khalid Sheikh Mohammed zai gurfana a kotu a 2028 kan zargin shirya harin 9/11
Labaran Ketare Aug 27, 2026

Khalid Sheikh Mohammed zai gurfana a kotu a 2028 kan zargin shirya harin 9/11

Wani alƙalin kotun soji ta Amurka ya sanya ranar 5 ga Yunin 2028 domin fara shari'ar Khalid Sheikh Mohammed, wanda hukumomin Amurka ke zarginsa da ka...

azubairu
Read More
Sojojin Nepal sun tura jami’ai 2,000 domin neman mutanen da suka ɓace
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 27, 2026

Sojojin Nepal sun tura jami’ai 2,000 domin neman mutanen da suka ɓace

Rundunar Sojin Nepal ta tura kusan jami’ai 2,000 domin taimaka wa aikin ceto da neman mutanen da suka ɓace sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta ...

azubairu
Read More
Jirgin Sojojin Amurka Ya Sauka A Moscow, Kremlin Ta Ce Ba Ta San Dalilin Zuwa Ba
Labaran Ketare Aug 25, 2026

Jirgin Sojojin Amurka Ya Sauka A Moscow, Kremlin Ta Ce Ba Ta San Dalilin Zuwa Ba

Fadar shugaban ƙasar Rasha ta ce ba ta da wani bayani kan dalilin da ya sa wani jirgin jigilar kaya na sojojin Amurka ya sauka a filin jirgin Vnukovo...

azubairu
Read More
Maulidi: Tinubu ya buƙaci ’yan Najeriya su dage da addu’o’in neman zaman lafiya
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Aug 25, 2026

Maulidi: Tinubu ya buƙaci ’yan Najeriya su dage da addu’o’in neman zaman lafiya

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci ’yan ƙasar da su ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun mafita ga matsalolin tsaro da sau...

azubairu
Read More
Netanyahu, Iran ta yi yunƙurin kashe ɗaya daga cikin ’ya’yana
Labaran Ketare Aug 25, 2026

Netanyahu, Iran ta yi yunƙurin kashe ɗaya daga cikin ’ya’yana

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya yi ikirarin cewa Iran ta yi yunƙurin kashe ɗaya daga cikin ’ya’yansa maza biyu, sai dai bai bayy...

azubairu
Read More
NAF ta ƙaddamar da sabon shirin yaƙi ta sama a Arewa maso Yamma
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 24, 2026

NAF ta ƙaddamar da sabon shirin yaƙi ta sama a Arewa maso Yamma

Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta ƙaddamar da wani sabon shirin yaƙi ta sama domin fatattakar “’yan ta’adda da sauran masu aikata laifu...

azubairu
Read More
FLA ta sake sakin sojojin Mali 20 bayan musayar fursunoni
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 24, 2026

FLA ta sake sakin sojojin Mali 20 bayan musayar fursunoni

Ƙungiyar masu fafutukar ballewa daga arewacin Mali, wato Azawad Liberation Front (FLA), ta sake sakin wasu sojojin Mali 20 da ta yi garkuwa da su, in...

azubairu
Read More
Rikicin Iran da Amurka na cikin batutuwan da Macron da Bin Salman za su tattauna a Paris
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 24, 2026

Rikicin Iran da Amurka na cikin batutuwan da Macron da Bin Salman za su tattauna a Paris

Rikicin da ke tsakanin Iran da Amurka na daga cikin manyan batutuwan da ake sa ran za su mamaye tattaunawar da Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, da Y...

azubairu
Read More
Ministan Harkokin Wajen Syria ya ce Damascus na sa ran za a sake dawo da tattaunawa da Isra’ila kan yarjejeniyar tsaro
Labaran Ketare Aug 23, 2026

Ministan Harkokin Wajen Syria ya ce Damascus na sa ran za a sake dawo da tattaunawa da Isra’ila kan yarjejeniyar tsaro

Ministan Harkokin Wajen Syria ya ce Damascus na sa ran za a sake dawo da tattaunawa da Isra’ila kan yarjejeniyar tsaro nan ba da jimawa ba.Kwanaki k...

Adamu Abdullahi
Read More
TikTok Ta Amince da Biyan Dala Miliyan 400 Kan Keta Sirrin Yara
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 22, 2026

TikTok Ta Amince da Biyan Dala Miliyan 400 Kan Keta Sirrin Yara

Kamfanin TikTok ya amince da biyan dala miliyan 400 domin sasanta wata ƙara da gwamnatin Amurka ta shigar kan zargin keta haƙƙin sirrin yara, a wan...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!