TCN Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki na Wucin Gadi a Kano da Wasu Jihohi Biyar
Kamfanin Watsa Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da cewa mazauna da 'yan kasuwa a jihohin Kano, Katsina, Jigawa, Bauchi da Yobe za su fuskanci...
Read More
Showing 446 articles
Kamfanin Watsa Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da cewa mazauna da 'yan kasuwa a jihohin Kano, Katsina, Jigawa, Bauchi da Yobe za su fuskanci...
Read More
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da ƙwace miyagun ƙwayoyi da darajarsu ta kai kusan naira biliyan 5 a tashar ...
Read More
Ana gudanar da aikin tsaftar muhalli na ƙarshen wata a yau Asabar a jihohi da dama na Arewacin Najeriya, inda gwamnatocin jihohi suka dakatar da zirg...
Read More
Jam'iyyar NDC ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja ta yanke, wanda ya soke umarnin da ya bai wa Huku...
Read More
Gwamnatin Jihar Kebbi ta yi watsi da rahoton da ƙungiyar **Médecins Sans Frontières (MSF) ta fitar, wanda ya yi iƙirarin cewa ana samun mace-macen...
Read More
Akalla mutum 10 ne aka ceto da ransu bayan wani ginin bene ya rufta a jihar Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya.Lamarin ya faru ne a kan titin Old...
Read More
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da kafa wani kwamiti na musamman domin Æ™arfafa yaÆ™i da shaye-shaye da safarar miyagun Æ™wayoyi a faÉ...
Read More
Rundunar Ƴansandan Jihar Kaduna ta sanar da cewa jami'anta sun yi nasarar ceto mutum tara da aka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Birnin Gwari da ...
Read More
Yayin da farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya koma matakin da yake kafin rikicin da ya ɓarke tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran, har yanzu ma...
Read More
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran Kundin Tsarin Mulki da ke neman samar da rundunonin ƴansandan jihohi a faɗin ƙasar, wani m...
Read More
Ƙungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta yi gargaɗin cewa matsalar tamowa na ci gaba da barazana ga rayuwar dubban yara a jihar Kebb...
Read More
Wasu 'yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Kuda-Kuda da ke Ƙaramar Hukumar Goronyo a Jihar Sokoto, inda suka kashe babban limamin ƙauyen, Liman Audu, ...
Read More