An Nada Aminu Atiku Sabon Sarkin Zurmi
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Alhaji Aminu Atiku a matsayin sabon Sarkin Zamfaran Zurmi, kuma Sarkin Masarautar Zurmi.Sakata...
Read More
Showing 446 articles
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Alhaji Aminu Atiku a matsayin sabon Sarkin Zamfaran Zurmi, kuma Sarkin Masarautar Zurmi.Sakata...
Read More
Kungiyar ’Yan Jaridu ta Kasa (NUJ), reshen Jihar Kano, ta yi tir da harin da aka kai wa ’yan jarida da ke aikin dauko rahoton taron jam’iyyar AP...
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta ceto mutane 23 da aka yi garkuwa da su, tare da dakile wani yunƙurin sace wasu mutane a yayin samamen da dakarunta s...
Read More
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani kwamiti na musamman domin daukar matakan gaggawa kan barkewar cutar Mashako a jihar.An kafa kwamitin ne da nu...
Read More
Kwamitin da gwamnatin Jihar Kano ta kafa domin gudanar da bincike kan musabbabin mutuwar wata dalibar makarantar St. Louis, Maimuna Nihal, ya bayyana ...
Read More
Kafofin yaɗa labarai na Koriya ta Kudu sun ruwaito cewa gwamnatin ƙasar na shirin tura sojoji da kayan aiki domin tallafawa abin da ta kira “’ya...
Read More
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya jagoranci taron Majalisar Tsaro ta Jihar a ranar Laraba, domin duba halin tsaro a jihar, yayin da rundunar ...
Read More
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya ce yana da yaƙinin cewa gwamnatin Iran za ta ruguje nan ba da jimawa ba.Netanyahu ya bayyana hakan ne...
Read More
Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Muhammad Sani, ya rasu bayan shafe shekara 46 yana kan karagar mulkin masarautar.Sakataren Masarautar Gu...
Read More
Gwamnatin Jihar Borno ta ce an lalata makarantu fiye da 1,400 a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, yayin da aka kashe malamai 2,295, sakamakon rikic...
Read More
Aƙalla mutum 23 ne suka mutu sakamakon wata annobar da ake zargin cutar mashaƙo ce a jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya.Hukumomin lafiya sun ce ka...
Read More
Rahotanni daga Najeriya na cewa mazauna garin Kebbe, da ke ƙaramar hukumar Kebbe a jihar Sokoto, na fuskantar barazanar tsaro bayan wasu da ake zargi...
Read More