Yan Sanda Sun Tabbatar da Mutuwar Jami’an Tsaro Uku a Cibiyar NIPSS da ke Jos
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar jami’an tsaro uku a wata matsalar tsaro da ta faru a Cibiyar Nazarin Manufofi da Dabarun...
Read More
Showing 195 articles
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar jami’an tsaro uku a wata matsalar tsaro da ta faru a Cibiyar Nazarin Manufofi da Dabarun...
Read More
Aƙalla mutum 20 ne suka rasa rayukansu bayan da mayaƙan ƙungiyar Lakurawa suka kai hari ƙauyen Fasken Rafi da ke ƙaramar hukumar Arewa a jihar Ke...
Read More
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da ceto matar marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar daga hannun ’yan bindiga bayan wani samame da dakarun haɗin gwiwa...
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da ƙaddamar da wasu zafafan hare-hare kan maɓoyar ’yan bindiga a wasu yankuna na jihar Katsina da ke arewa maso y...
Read More
Aƙalla mutum 400 ne ake sa ran za a gurfanar a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin kan zargin aikata laifukan ta’addanci, a ɗaya daga ...
Read More
Hedkwatar Tsaron Najeriya ta ƙaddamar da wani sabon gagarumin aikin soji mai suna Operation Clean Sweep III a ƙaramar hukumar Matazu da ke jihar Kat...
Read More
Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da cewa ta samu gagarumar nasara a wasu hare-haren da ta kai a sassa daban-daban na ƙasar, inda ta kashe ’yan ta...
Read More
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation HADIN KAI sun samu nasarar dakile wani yunkurin kutsen ƴan ta’adda tare da lalata hanyoyin sam...
Read More
A ranar Asabar, 13 ga Yunin 2026, tsohon mai magana da yawun rundunar sojin Najeriya, Manjo Janar Abubakar Rabe, ya rasu yayin da yake tsare a hannun ...
Read More
Tsohon mai magana da yawun rundunar sojin Najeriya, Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya), ya rasu yayin da yake tsare a hannun masu garkuwa da mutan...
Read More
Wata kotu a ƙasar Thailand ta yanke wa wasu mutane biyu hukuncin kisa bayan ta same su da laifin kai ɗaya daga cikin munanan hare-haren ta’addanci...
Read More
Ƙaramin Ministan Tsaro na Najeriya, Bello Matawalle, ya zargi ƴan adawa da ƙoƙarin kambama matsalar tsaro a ƙasar domin ɓata sunan Shugaba Bola ...
Read More