YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 195 articles

Majalisar Dattawan Najeriya za ta fara muhawara a yau Laraba kan wani muhimmin kudirin doka da ke neman samar da rundunonin ‘yansandan jihohi
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 24, 2026

Majalisar Dattawan Najeriya za ta fara muhawara a yau Laraba kan wani muhimmin kudirin doka da ke neman samar da rundunonin ‘yansandan jihohi

MAJALISAR NAJERIYA ZA TA FARA MUHAWARA KAN KUDIRIN KAFAR ‘YANSANDAN JIHOHIAna sa ran Majalisar Dattawan Najeriya za ta fara muhawara a yau Laraba ka...

azubairu
Read More
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta umarci a gudanar da bincike kan wasu jami’anta
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 24, 2026

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta umarci a gudanar da bincike kan wasu jami’anta

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta umarci a gudanar da bincike kan wasu jami’anta da aka gani a wani bidiyo suna jan ɗan gwagwarmaya kuma ɗan tak...

azubairu
Read More
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto mutum 47
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 23, 2026

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto mutum 47

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto mutum 47, mafi yawansu mata da ƙananan yara, daga hannun mayaƙan ISWAP a yan...

azubairu
Read More
Abun fashewa ya tashi a wani sashe na kasuwar Mushin da ke jihar Lagos.
Labaran gida, Tsaro Jun 23, 2026

Abun fashewa ya tashi a wani sashe na kasuwar Mushin da ke jihar Lagos.

Wani abun fashewa ya tashi a wani sashe na kasuwar Mushin da ke jihar Lagos, inda mutum guda ya jikkata bayan wata mota ta tarwatse sakamakon fashewar...

azubairu
Read More
DPO ne ya cire wa matata hijabi, ya tura ta kan titi
Babban Labari, Tsaro Jun 22, 2026

DPO ne ya cire wa matata hijabi, ya tura ta kan titi

Aliyu Muhammad ya bayyana alhininsa bayan da wasu fusatattun mutane suka kashe tare da ƙona matarsa, Ummulkhairi, a jihar Kaduna bisa zargin satar ya...

azubairu
Read More
Christopher Musa Ya Jaddada Muhimmancin ’Yan Jarida a Harkokin Tsaro
Labaran gida, Tsaro Jun 20, 2026

Christopher Musa Ya Jaddada Muhimmancin ’Yan Jarida a Harkokin Tsaro

Gwamnatin Tarayyar Najeriya na nazarin wani sabon tsari da zai bai wa ’yan jarida damar rakiyar jami’an soji yayin wasu zaɓaɓɓun ayyukan tsaro ...

azubairu
Read More
Sojojin Sama Na Najeriya Sun Kai Hari A Kan Wuraren Ƙarfin ‘Yan Ta’adda A Arewa Maso Yamma
Tsaro Jun 20, 2026

Sojojin Sama Na Najeriya Sun Kai Hari A Kan Wuraren Ƙarfin ‘Yan Ta’adda A Arewa Maso Yamma

Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya ta ci gaba da gudanar da ayyukan sama masu tsanani a kan ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga a yankin Arewa Maso Yamm...

azubairu
Read More
Sojoji Sun Ceto Mutane 22 da aka Sace a Jihar Sokoto
Labaran gida, Tsaro Jun 20, 2026

Sojoji Sun Ceto Mutane 22 da aka Sace a Jihar Sokoto

Rundunar Sojoji ta Sashen 2 na Joint Task Force Northwest Operation FANSAN YAMMA ta ceto mutane 22 da aka sace a wasu ayyuka daban-daban a Jihar Sokot...

azubairu
Read More
Netanyahu Ya Ce Isra’ila Za Ta Ci Gaba da Zama a Kudancin Lebanon
Labaran Ketare, Tsaro Jun 19, 2026

Netanyahu Ya Ce Isra’ila Za Ta Ci Gaba da Zama a Kudancin Lebanon

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya sake jaddada cewa gwamnatinsa ba ta da niyyar janye sojojin Isra’ila daga kudancin Lebanon da kuma y...

azubairu
Read More
Tsoffin Janar-Janar Sun Bukaci Garambawul a Tsarin Tsaro Bayan Kisan Janar Rabe Abubakar
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 19, 2026

Tsoffin Janar-Janar Sun Bukaci Garambawul a Tsarin Tsaro Bayan Kisan Janar Rabe Abubakar

Tsoffin hafsoshin sojin Najeriya da abokan aikin marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar (mai ritaya) sun yi kira ga gwamnati da hukumomin tsaro da su sake...

azubairu
Read More
Rashin Tsaro a Kan Iyakoki Na Kara Rura Matsalar Tsaro a Najeriya – Ribadu
Babban Labari, Tsaro Jun 18, 2026

Rashin Tsaro a Kan Iyakoki Na Kara Rura Matsalar Tsaro a Najeriya – Ribadu

Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin Tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa rashin cikakken tsaro a kan iyakokin Najeriya na daga cikin m...

azubairu
Read More
Kotun Katsina ta Yanke wa Hauwa’u Mukhtar Hukuncin Mutuwa ta Rataye
Babban Labari, Tsaro Jun 16, 2026

Kotun Katsina ta Yanke wa Hauwa’u Mukhtar Hukuncin Mutuwa ta Rataye

Kotun Tarayya ta Jihar Katsina ta yanke wa Hauwa’u Mukhtar hukuncin mutuwa ta hanyar rataye bayan da aka same ta da laifin hadin gwiwa don aikata ta...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!