YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Kasar mali ta Samar da shingayen tsaro a cikim dazuka na tsahon kilomita 40-40 tsakaninsu da cikin gari
Babban Labari Jun 07, 2026

Kasar mali ta Samar da shingayen tsaro a cikim dazuka na tsahon kilomita 40-40 tsakaninsu da cikin gari

A wani ɓangare na yaƙi da ta’addanci, ƙasar Mali ta samar da wasu shingayen jami’an tsaro a cikin dazuka, kilomita 40-40 tsakanin su da cikin g...

Adamu Abdullahi
Read More
Miyetti Allah ta yabawa Gwamna Abba Kankwato filayen kiwo 371 a fadin jihar.
Babban Labari Jun 07, 2026

Miyetti Allah ta yabawa Gwamna Abba Kankwato filayen kiwo 371 a fadin jihar.

Shugabannin kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah da kungiyar ci gaban Fulani ta Najeriya sun yabawa gwamnatin Jihar Kano kan kokarin da take yi na kwato...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Jihar na ci gaba da daukar matakan magance matsalar zaizayar kasa a Jihar
Babban Labari Jun 07, 2026

Gwamnatin Jihar na ci gaba da daukar matakan magance matsalar zaizayar kasa a Jihar

Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana ci gaba da daukar matakan magance matsalar zaizayar kasa da ta dade tana addabar al’ummar Bulbula da Gayawa, lamarin...

Adamu Abdullahi
Read More
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai tare da dakaru na musamman sun ceto mutane 360
Babban Labari Jun 07, 2026

Dakarun rundunar Operation Hadin Kai tare da dakaru na musamman sun ceto mutane 360

Dakarun rundunar Operation Hadin Kai tare da dakaru na musamman sun ceto mutane 360, galibinsu mata da kananan yara, da ’yan ta’adda suka sace dag...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yi gargaɗi ga duk wanda ke taimaka wa ’yan bindiga ta hanyar ba su bayanai
Babban Labari Jun 07, 2026

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yi gargaɗi ga duk wanda ke taimaka wa ’yan bindiga ta hanyar ba su bayanai

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yi gargaɗi ga duk wanda ke taimaka wa ’yan bindiga ta hanyar ba su bayanai, yana mai cewa gwamnati ba za ta yi...

Adamu Abdullahi
Read More
Majalisar Dattawa Najeriya ta ci alwashin gaggauta Samar da matsaya Kan batun Yan sandan jihohi
Babban Labari Jun 07, 2026

Majalisar Dattawa Najeriya ta ci alwashin gaggauta Samar da matsaya Kan batun Yan sandan jihohi

Majalisar dattijan Najeriya ta yi alƙawarin gaggauta ɗaukar mataki da kuma samun matsaya kan batun ƴan sandan jihohi, a dai-dai lokacin da matsalol...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta haramta sare bishiyoyi ba bisa ka'ida ba a harabar ARTV dake kano
Babban Labari Jun 07, 2026

Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta haramta sare bishiyoyi ba bisa ka'ida ba a harabar ARTV dake kano

Gwamnatin Jihar Kano ta ba da umarnin dakatar da sare bishiyoyi ba tare da ka’ida ba a harabar gidan talabijin na jihar, Abubakar Rimi Television (A...

Adamu Abdullahi
Read More
Yan bindiga da suka yi garkuwa da Janar Abubakar rabe mai ritaya, sun bukaci a sako mutanensu uku Kafin sakinsa da matarsa
Babban Labari Jun 07, 2026

Yan bindiga da suka yi garkuwa da Janar Abubakar rabe mai ritaya, sun bukaci a sako mutanensu uku Kafin sakinsa da matarsa

Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) da matarsa, sun ruko Gwamnati ta kawo musu dauki daga hannun masu garkuwa da mutane.Koken nasu na cikin wani f...

Adamu Abdullahi
Read More
Iran ta zargi Amurka da hana tawagar ƙwallon ƙafarta halartar gasar cin kofin duniya ta 2026,
Babban Labari, Wassani Jun 06, 2026

Iran ta zargi Amurka da hana tawagar ƙwallon ƙafarta halartar gasar cin kofin duniya ta 2026,

Iran ta zargi Amurka da hana wasu manyan jami’an tawagar ƙwallon ƙafarta shiga ƙasar, duk da amincewa da bai wa ‘yan wasa da wasu ma’aikatan ...

azubairu
Read More
Haryanzu ana cigaba tafka muhara kan matsalar tsaro a nakeriya musamman a yankin arewa maso gabashi da kuma arewa ta tsakiya sai kuma wasu jihohi dake yankin Kudu maso yammaci
Babban Labari Jun 05, 2026

Haryanzu ana cigaba tafka muhara kan matsalar tsaro a nakeriya musamman a yankin arewa maso gabashi da kuma arewa ta tsakiya sai kuma wasu jihohi dake yankin Kudu maso yammaci

Haryanzu ana cigaba tafka muhara kan matsalar tsaro a nakeriya musamman a yankin arewa maso gabashi da kuma arewa ta tsakiya sai kuma wasu jihohi dake...

Adamu Abdullahi
Read More
MDD ta yi kira da a saki ɗalibai da malaman da aka sace a Oyo da Borno
Babban Labari Jun 05, 2026

MDD ta yi kira da a saki ɗalibai da malaman da aka sace a Oyo da Borno

Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kira da a saki ɗalibai da malaman da aka sace a Oyo da Borno a hare-haren da suka faru a jihohin.Mai kula da ayyukan ...

Adamu Abdullahi
Read More
Yan bindiga sun sace sarkin Fulani da mata biyu masu goyo a jihar kwara
Babban Labari Jun 05, 2026

Yan bindiga sun sace sarkin Fulani da mata biyu masu goyo a jihar kwara

Wasu 'yan bindiga sun kai samame rugar sarkin Fulani da ke gefen garin Lafiyagi, shalkwatar karamar hukumar Edun ta jihar Kwara, inda suka sace dan sa...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!