YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

SERAP ta bukaci  Godswil Akpabio da Tajudeen Abbas su gudanar da bincike Kan biliyan 6.3 na aiyukan mazabu da ake zargin an karkatar
Babban Labari Jun 28, 2026

SERAP ta bukaci Godswil Akpabio da Tajudeen Abbas su gudanar da bincike Kan biliyan 6.3 na aiyukan mazabu da ake zargin an karkatar

Ƙungiyar SERAP ta buƙaci Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, da su miƙa zarge-zargen karkat...

Adamu Abdullahi
Read More
al'umar unguwar Medile dake kano sun gudanar da tsaftar muhalli don inganta lafiyar mutanen yankin
Babban Labari Jun 28, 2026

al'umar unguwar Medile dake kano sun gudanar da tsaftar muhalli don inganta lafiyar mutanen yankin

Al'ummar unguwar Maidile dake karamar hukumar Kumbotso anan Kano sun gudanar da wani gagarumin aikin tsaftace muhalli a matsayin matakin kare lafiyar ...

Adamu Abdullahi
Read More
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa za a gudanar da daurin auren gata na angwaye 1,500 da amare 1,500 a ranar Juma'a 3 ga Yuli mai kamawa.
Babban Labari Jun 28, 2026

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa za a gudanar da daurin auren gata na angwaye 1,500 da amare 1,500 a ranar Juma'a 3 ga Yuli mai kamawa.

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa za a gudanar da daurin auren gata na angwaye 1,500 da amare 1,500 a ranar Juma'a 3 ga Yuli mai kamawa.Wa...

Adamu Abdullahi
Read More
''An yi wa kalaman Matar shugaban kasa gugurwar fahimta Kan Sana'ar kosai da kuliluli" - Abayomi Nurain jigo a APC
Babban Labari Jun 28, 2026

''An yi wa kalaman Matar shugaban kasa gugurwar fahimta Kan Sana'ar kosai da kuliluli" - Abayomi Nurain jigo a APC

Jigo a jam'iyyar APC Abayomi Nurain Mumuni, ya kare Uwargidan Shugaban Ƙasa Oluremi Tinubu, kan suka da ake mata bayan ta shawarci 'yan Najeriya...

Adamu Abdullahi
Read More
Iran na sake nuna karfin iko da mashigar ruwan Hormuz makonni biyu bayan yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 28, 2026

Iran na sake nuna karfin iko da mashigar ruwan Hormuz makonni biyu bayan yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka

Lamarin ya auku ne bayan da ƙasashen Amurka da Iran kowannensu ya ƙaddamar da hare-hare a kan takwaransa, wanda hakan ya zama mafi munin taɓarɓare...

Adamu Abdullahi
Read More
TCN Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki na Wucin Gadi a Kano da Wasu Jihohi Biyar
Babban Labari, Labaran gida Jun 27, 2026

TCN Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki na Wucin Gadi a Kano da Wasu Jihohi Biyar

Kamfanin Watsa Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da cewa mazauna da 'yan kasuwa a jihohin Kano, Katsina, Jigawa, Bauchi da Yobe za su fuskanci...

azubairu
Read More
NDLEA Ta Ƙwace Miyagun Ƙwayoyi Masu Darajar Kusan Naira Biliyan 5 a Tashar Onne
Babban Labari, Labaran gida Jun 27, 2026

NDLEA Ta Ƙwace Miyagun Ƙwayoyi Masu Darajar Kusan Naira Biliyan 5 a Tashar Onne

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da ƙwace miyagun ƙwayoyi da darajarsu ta kai kusan naira biliyan 5 a tashar ...

azubairu
Read More
Jam'iyar PDP tsagin Tanimu Turaki ya ta kalubalanci hukunci kotu na soke rajistar NDC
Babban Labari Jun 26, 2026

Jam'iyar PDP tsagin Tanimu Turaki ya ta kalubalanci hukunci kotu na soke rajistar NDC

Jam'iyar PDP tsagin Tanimu Turaki SAN ya soki hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya soke hukuncinta na baya wanda ya umarci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Kebbi Ta Musanta Rahoton MSF Kan Mutuwar Yara Sakamakon Tamowa
Babban Labari, Labaran gida, Lafiya Jun 26, 2026

Gwamnatin Kebbi Ta Musanta Rahoton MSF Kan Mutuwar Yara Sakamakon Tamowa

Gwamnatin Jihar Kebbi ta yi watsi da rahoton da ƙungiyar **Médecins Sans Frontières (MSF) ta fitar, wanda ya yi iƙirarin cewa ana samun mace-macen...

azubairu
Read More
'Yan Sanda Sun Gurfanar Da Ƙarin Mutum 17 Kan Kisan Da Aka Yi a Maraban Jos
Babban Labari, Tsaro Jun 26, 2026

'Yan Sanda Sun Gurfanar Da Ƙarin Mutum 17 Kan Kisan Da Aka Yi a Maraban Jos

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da gurfanar da wasu ƙarin mutum 17 da ake zargi da hannu a kisan gilla da aka yi wa wata mata a Unguwar Ma...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro Jun 26, 2026

Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da kakkaɓe masu safarar miyagun ƙwayoyi da kuma masu ta'ammali da s...

azubairu
Read More
Obi ya bukaci shugaban Tinubu ya dage Samar da yansandan jihohi zuwa bayan zaben 2027
Babban Labari Jun 26, 2026

Obi ya bukaci shugaban Tinubu ya dage Samar da yansandan jihohi zuwa bayan zaben 2027

Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya dakatar da aiwatar da tsarin kafa ‘yansandan jihohi h...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!