YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

Gwamnatin Najeriya ta bukaci dillalan man fetur dasu gaggauta rage farashin mai sakomakon faduwar farashin danyen man a duniya
Labaran gida Jul 06, 2026

Gwamnatin Najeriya ta bukaci dillalan man fetur dasu gaggauta rage farashin mai sakomakon faduwar farashin danyen man a duniya

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta buƙaci masu hada-hadar man fetur a faɗin ƙasar su gaggauta rage farashin litar fetur da sauran kayayyakin mai, biyo ...

Sultan Bello
Read More
Sama da Mutane 10,000 Sun Nemi Guraben Aikin Koyarwa 1,000 a Nasarawa
Labaran gida Jul 06, 2026

Sama da Mutane 10,000 Sun Nemi Guraben Aikin Koyarwa 1,000 a Nasarawa

Sama da mutum 10,000 ne suka nemi guraben aikin koyarwa 1,000 a makarantun firamare da Gwamnatin Jihar Nasarawa ta amince da ɗauka ƙarƙashin wani s...

Sultan Bello
Read More
Gwamnatin Tinubu ta ciyo bashin Dala biliyan 11.4 daga bankin duniya cikin shekara uku
Labaran gida Jul 06, 2026

Gwamnatin Tinubu ta ciyo bashin Dala biliyan 11.4 daga bankin duniya cikin shekara uku

Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta samu rancen da ya kai Dala biliyan 11.4 daga Bankin Duniya tsakanin watan Yunin 2023 zuwa Yunin 2026, kamar yadda wan...

Sultan Bello
Read More
Dalilin dayasa hukumar zabe INEC ta sanar da tsawaita wa’adin rijistar masu zaɓe
Labaran gida Jul 06, 2026

Dalilin dayasa hukumar zabe INEC ta sanar da tsawaita wa’adin rijistar masu zaɓe

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana dalilin da ya sa ta tsawaita wa’adin ci gaba da yin rajistar masu zaɓe (CVR) da ƙarin mak...

Sultan Bello
Read More
Gwamnatin shugaba Tinubu ta musanta sakaye Naira Triliyan 8 a kasafin kuÉ—in bara don zaben 2027
Labaran gida Jul 05, 2026

Gwamnatin shugaba Tinubu ta musanta sakaye Naira Triliyan 8 a kasafin kuÉ—in bara don zaben 2027

Gwamnatin shugaba Tinubu ta musanta sakaye kudi kimanin Naira Triliyan 8 a kasafin kuɗin bara don amfani da ita a zaɓe mai zuwa.Wannan na matsayin m...

Adamu Abdullahi
Read More
Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa na Kare Ƴancin Addini a Najeriya
Babban Labari, Labaran gida Jul 05, 2026

Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa na Kare Ƴancin Addini a Najeriya

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da kare ƴancin gudanar da addini tare da ƙarfafa zaman lafiya ...

azubairu
Read More
Rundunar Soji Ta Ce Ana Ci Gaba da Ƙoƙarin Ceto Ɗaliban da Aka Sace a Oyo
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jul 05, 2026

Rundunar Soji Ta Ce Ana Ci Gaba da Ƙoƙarin Ceto Ɗaliban da Aka Sace a Oyo

Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya tabbatar da cewa dakarun soji na ci gaba da gudanar da ayyukan ceto domin kuɓu...

azubairu
Read More
Za mu ɗaukaka ƙara kan hukuncin hana saka hijabi a makarantar Ibadan - MURIC
Labaran gida Jul 05, 2026

Za mu ɗaukaka ƙara kan hukuncin hana saka hijabi a makarantar Ibadan - MURIC

Ƙungiyar kare haƙƙoƙin Musulmi ta MURIC ta bayyana cewa ba ta amince da hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara da ta soke hukuncin da ya bai wa ɗalibai ma...

azubairu
Read More
INEC ta ƙara wa'adin rajistar masu zaɓe da mako biyu
Labaran gida, Siyasa Jul 04, 2026

INEC ta ƙara wa'adin rajistar masu zaɓe da mako biyu

Hukumar ZaÉ“e Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta sanar da Æ™ara wa'adin ci gaba da rajistar masu zaÉ“e na tsawon makonni biyu domin bai wa Æ™arin Æ...

azubairu
Read More
Me ya sa wasu ƴan Kannywood ke fita daga ƙungiyar Triple R mai tallata Tinubu?
Labaran gida, Nishadi, Siyasa Jul 04, 2026

Me ya sa wasu ƴan Kannywood ke fita daga ƙungiyar Triple R mai tallata Tinubu?

Wasu fitattun jaruman Kannywood na ci gaba da sanar da ficewarsu daga ƙungiyar Triple R Kannywood for Renewed Hope, wadda aka kafa domin tallata manu...

azubairu
Read More
'Har yanzu muna ƙalubalantar shugabancin David Mark a ADC' — Nafi'u Bala
Labaran gida, Siyasa Jul 03, 2026

'Har yanzu muna ƙalubalantar shugabancin David Mark a ADC' — Nafi'u Bala

Ɗaya daga cikin ɓangarorin da ke rikici kan shugabancin jam'iyyar ADC, ƙarƙashin Nafi'u Bala Gombe, ya ce har yanzu suna ci gaba da ƙalubalantar ...

azubairu
Read More
Kano Pillars ta naÉ—a Daniel Ogunmodede a matsayin sabon kocinta
Labaran gida, Wassani Jul 03, 2026

Kano Pillars ta naÉ—a Daniel Ogunmodede a matsayin sabon kocinta

Hukumar gudanarwar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta sanar da naɗin Daniel Ogunmodede a matsayin sabon babban kocin ƙungiyar domin jagoran...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!