Matatar Dangote Ta Fara Jigilar Fetur Kyauta Zuwa Jihohi Shida Da Abuja
Matatar Man Fetur ta Dangote ta fara jigilar fetur kyauta zuwa jihohi shida a faɗin Najeriya, ciki har da Babban Birnin Tarayya, Abuja.Kamfanin Dango...
Read More
Showing 446 articles
Matatar Man Fetur ta Dangote ta fara jigilar fetur kyauta zuwa jihohi shida a faɗin Najeriya, ciki har da Babban Birnin Tarayya, Abuja.Kamfanin Dango...
Read More
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da buƙatar Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) na tara sama da Naira tiriliyan 11 a matsayin kuɗaɗen shiga na s...
Read More
Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta'annati (EFCC) ta miƙa wasu kayayyakin da aka ƙwato daga hannun masu aikata laifuka ga Ministan Ilim...
Read More
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna ta yi Allah wadai da kisan wasu matafiya biyu, Muhammadu Sani da abokinsa Aliyu Mohammed, dukkansu mazauna ƙauyen U...
Read More
Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da Harkokin Raya Yankuna ya fara bincike kan yadda Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC) ke gudanar da harko...
Read More
Alamu na nuna cewa Najeriya da Daular Larabawa (UAE) na ƙara ƙarfafa alaƙar diflomasiyya da tattalin arzikinsu, yayin da ƙasashen biyu ke kammala ...
Read More
Kotun Majistare da ke Wuse a Abuja ta yanke wa wani direba mai suna Atada Victor hukuncin yin aikin al'umma na tsawon makonni biyu, tare da biyan tara...
Read More
Ma'aikatar Tsaro ta Tarayya ta buƙaci kamfanonin tsaro masu zaman kansu a Najeriya su rungumi amfani da fasahar zamani da tsarin tattara bayanan sirr...
Read More
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ƙaddamar da shirin noman damina na shekarar 2026, tare da fara sayar da takin zamani a farashin...
Read More
Bikin ya kunshi karrama waɗanda suka kammala shirin, tare da ƙaddamar da sabon rukuni na waɗanda za su shiga domin ci gaba da koyo hanyoyin in...
Read More
Takaddama ta ɓarke tsakanin gwamnatin Najeriya da jam’iyyun adawa bayan wani rahoto ya haifar da ce-ce-ku-ce kan yadda aka kashe wasu kuɗaɗe da k...
Read More
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci Hukumar Kula da Gogayya da Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kayayyaki ta Nijeriya (FCCPC) da ta gudanar da bi...
Read More