YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 312 articles

Iran na sake nuna karfin iko da mashigar ruwan Hormuz makonni biyu bayan yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 28, 2026

Iran na sake nuna karfin iko da mashigar ruwan Hormuz makonni biyu bayan yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka

Lamarin ya auku ne bayan da ƙasashen Amurka da Iran kowannensu ya ƙaddamar da hare-hare a kan takwaransa, wanda hakan ya zama mafi munin taɓarɓare...

Adamu Abdullahi
Read More
Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro Jun 26, 2026

Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da kakkaɓe masu safarar miyagun ƙwayoyi da kuma masu ta'ammali da s...

azubairu
Read More
Amurka sun sanar da samar da wata allurar rigakafin cutar Ebola
Babban Labari, Labaran Ketare, Lafiya Jun 24, 2026

Amurka sun sanar da samar da wata allurar rigakafin cutar Ebola

Jami’an Amurka sun sanar da samar da wata allurar rigakafin cutar Ebola ta gwaji yayin da ake ci gaba da fama da ɓarkewar cutar a Jamhuriyar Dimokr...

azubairu
Read More
An rantsar da Andy Burnham a Majalisar Dokokin Birtaniya
Labaran Ketare Jun 22, 2026

An rantsar da Andy Burnham a Majalisar Dokokin Birtaniya

An rantsar da Andy Burnham a matsayin sabon ɗan Majalisar Dokokin Birtaniya mai wakiltar mazaɓar Makerfield bayan nasararsa a zaɓe. Ya samu kyakkya...

azubairu
Read More
Dala Biliyan 6 Na Cikin Tayin Da Amurka Ke Yi Wa Iran
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 21, 2026

Dala Biliyan 6 Na Cikin Tayin Da Amurka Ke Yi Wa Iran

Wani rahoto da kafar yaɗa labarai ta Axios ta wallafa ya ce Amurka na neman Iran ta amince da bai wa masu binciken Majalisar Ɗinkin Duniya damar dub...

azubairu
Read More
MDD Ta Nuna Damuwa Kan Rashin Hukunta Masu Laifi a Najeriya
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 20, 2026

MDD Ta Nuna Damuwa Kan Rashin Hukunta Masu Laifi a Najeriya

Wakiliya ta musamman ta Majalisar Ɗinkin Duniya kan ’Yancin Addini ko Imani, Nazila Ghanea, ta bayyana cewa rashin hukunta masu aikata laifuka da k...

azubairu
Read More
Rundunar Sojin Najeriya Za Ta Fara Ɗaukar Ƴan Jarida A Lokacin Ayyuka
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Jun 19, 2026

Rundunar Sojin Najeriya Za Ta Fara Ɗaukar Ƴan Jarida A Lokacin Ayyuka

Gwamnatin Tarayyar Najeriya na nazarin wani sabon tsari da zai bai wa ƴan jarida damar yin rakiya da dakarun sojin ƙasar a lokacin da za su ƙaddama...

azubairu
Read More
Gwamnatin Nijar Ta Zargi Faransa da Ɗaukar Nauyin Harin Filin Jirgin Sama na Niamey
Labaran Ketare Jun 19, 2026

Gwamnatin Nijar Ta Zargi Faransa da Ɗaukar Nauyin Harin Filin Jirgin Sama na Niamey

Gwamnatin mulkin sojan Nijar ta zargi Faransa da ɗaukar nauyin harin da aka kai a filin jirgin saman Yamai da safiyar Alhamis.A cikin wata sanarwa da...

azubairu
Read More
Za a Gurfanar da Kyaftin ɗin Morocco Achraf Hakimi Kan Zargin Fyade
Labaran Ketare, Wassani Jun 19, 2026

Za a Gurfanar da Kyaftin ɗin Morocco Achraf Hakimi Kan Zargin Fyade

Kyaftin ɗin tawagar ƙwallon ƙafa ta Morocco, Achraf Hakimi, zai gurfana a gaban kotu a Faransa bayan masu gabatar da ƙara sun amince da ci gaba da...

azubairu
Read More
Netanyahu Ya Ce Isra’ila Za Ta Ci Gaba da Zama a Kudancin Lebanon
Labaran Ketare, Tsaro Jun 19, 2026

Netanyahu Ya Ce Isra’ila Za Ta Ci Gaba da Zama a Kudancin Lebanon

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya sake jaddada cewa gwamnatinsa ba ta da niyyar janye sojojin Isra’ila daga kudancin Lebanon da kuma y...

azubairu
Read More
An Kashe Mutane 30 a Harin da aka Kai Filin Jirgin Sama na Niamey a Nijar
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 18, 2026

An Kashe Mutane 30 a Harin da aka Kai Filin Jirgin Sama na Niamey a Nijar

An kashe sojoji 11 a harin da aka kai filin jirgin sama na birnin Niamey a Jamhuriyar Nijar, inda aka ce an kashe mutane 30 gabaɗaya.Ma’aikatar Tsa...

azubairu
Read More
Firaministan Equatorial Guinea Ya Yi Murabus Tare da Gwamnatinsa Bayan Gaza Cika Alƙawura
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 18, 2026

Firaministan Equatorial Guinea Ya Yi Murabus Tare da Gwamnatinsa Bayan Gaza Cika Alƙawura

Firaministan ƙasar Equatorial Guinea, Manuel Osa Nsue Nsua, ya yi murabus tare da dukkan mambobin gwamnatinsa bayan zargin cewa sun gaza cika alƙawu...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!