Sojojin saman Najeriya sun kashe gomman ‘Yan Boko Haram a Hare-haren sama a Borno
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta ce ta kashe gomman mayaƙan ƙungiyar Boko Haram a wani jerin hare-haren sama da ta kai kan wuraren ɓuyar ƙun...
Read More
Showing 195 articles
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta ce ta kashe gomman mayaƙan ƙungiyar Boko Haram a wani jerin hare-haren sama da ta kai kan wuraren ɓuyar ƙun...
Read More
Masar da Qatar sun yi kira ga Amurka da Iran da su dawo kan teburin tattaunawa domin neman mafita ta lumana ga rikicin da ke tsakanin ƙasashen biyu.K...
Read More
Fadar Shugaban Ƙasa ta sanar da cewa an kuɓutar da dukkan ɗalibai da malaman makaranta da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Orire da ke jihar...
Read More
Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Rundunar Haɗin Gwiwa ta Operation Hadin Kai sun kama wata 'yar ƙasar Chadi da ake zargi da ka...
Read More
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Gwabin Musa, ya gargaɗi jami'an tsaro da su guji jinkiri wajen ɗaukar mataki a kan 'yan ta'adda da ...
Read More
Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana cewa mayaƙan Boko Haram na tsagin ISWAP guda shida sun miƙa wuya tare da iyalansu ga dakarun Operation Hadin Ka...
Read More
Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta'annati (EFCC) ta gurfanar da shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta ƙasa, Bello Bodejo...
Read More
Sufeto Janar na Rundunar 'Yan Sandan Najeriya (IGP), Olatunji Rilwan Disu, ya sake jaddada aniyar Najeriya na ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin hukumomin...
Read More
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna ta yi Allah wadai da kisan wasu matafiya biyu, Muhammadu Sani da abokinsa Aliyu Mohammed, dukkansu mazauna ƙauyen U...
Read More
Ma'aikatar Tsaro ta Tarayya ta buƙaci kamfanonin tsaro masu zaman kansu a Najeriya su rungumi amfani da fasahar zamani da tsarin tattara bayanan sirr...
Read More
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Bayelsa ta sanar da kama wasu mutane biyu, uba da ɗansa, bisa zargin mallakar bindigogi huɗu masu harbi guda (single-barr...
Read More
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari a wani ƙauye da ke jihar Kaduna, inda suka kashe manoma tara tare da yin garkuwa da wasu da...
Read More