YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

Sheikh Yahya Jingir: “Ba Tinubu nake tallatawa, Musulunci nake tallatawa”
Labaran gida Aug 12, 2026

Sheikh Yahya Jingir: “Ba Tinubu nake tallatawa, Musulunci nake tallatawa”

Sheikh Yahya Jingir ya bayyana cewa ba ya tallata Shugaba Bola Ahmed Tinubu, sai dai yana tallata abin da ya yi imani da shi na Musulunci.Malamin ya b...

Sultan Bello
Read More
Shugaban KanInvest Ya Karɓi Tsoffin Shugabannin PDP 11 Da Suka Koma APC
Kasuwanci, Labaran gida Aug 12, 2026

Shugaban KanInvest Ya Karɓi Tsoffin Shugabannin PDP 11 Da Suka Koma APC

Shugaban Hukumar Bunƙasa Zuba Jari ta Kano (KanInvest), Dr. Muhammad Nazir Halliru, ya karɓi tawagar tsoffin shugabannin jam’iyyar PDP daga mazabu...

azubairu
Read More
Shekarau Ya Dauki Nauyin Karatun Dalibai 830 da Suka Kammala NCE a Kano
Labaran gida, Siyasa Aug 12, 2026

Shekarau Ya Dauki Nauyin Karatun Dalibai 830 da Suka Kammala NCE a Kano

Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya dauki nauyin karatun dalibai 830 da suka kammala karatun NCE...

azubairu
Read More
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki Kan Rashin Cika Yarjejeniyar 2025
Babban Labari, Labaran gida Aug 12, 2026

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki Kan Rashin Cika Yarjejeniyar 2025

Ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASUU) ta umarci rassanta da ke jami’o’i 20 da su fara shirye-shiryen shiga yajin aikin gama-gari, bisa z...

azubairu
Read More
Rashin Aikin Yi Ga Matasa Ya Ƙaru a Duniya – ILO
Labaran gida Aug 12, 2026

Rashin Aikin Yi Ga Matasa Ya Ƙaru a Duniya – ILO

Ƙungiyar Ƙwadago ta Duniya, ILO, ta ce yawan matasan da ba su da aikin yi ya ƙaru a duniya a shekarar 2025, musamman a ƙasashen da ke da ƙarfin t...

azubairu
Read More
Osun: IGP Disu Ya Tura DIG Ishyaku Mohammed Jagorantar Tsaron Zaben Gwamna
Labaran gida Aug 12, 2026

Osun: IGP Disu Ya Tura DIG Ishyaku Mohammed Jagorantar Tsaron Zaben Gwamna

Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Najeriya, IGP Olatunji Rilwan Disu, ya tura Mataimakin Sufeto-Janar na ’Yan Sanda, DIG Ishyaku Mohammed, jihar Osun do...

azubairu
Read More
NiMet ta yi gargadin yiwuwar ambaliya a Kaduna, Sokoto, Zamfara da wasu jihohi 10 2. Kaduna, Sokoto, Zamfara na cikin jihohi 13 d
Labaran gida Aug 12, 2026

NiMet ta yi gargadin yiwuwar ambaliya a Kaduna, Sokoto, Zamfara da wasu jihohi 10 2. Kaduna, Sokoto, Zamfara na cikin jihohi 13 d

Hukumar Kula da Yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar samun ambaliyar ruwa ta ba-zata a wasu sassan ƙasar, inda ta ce jihohi 13 na cikin...

Sultan Bello
Read More
Kotun tafi da gidanka ta REMASAB ta hukunta Domino’s Pizza, FCMB, Jalsa Shop da Nasarawa Suya Spot kan karya dokokin tsafta da daurin sati biyu ko biyan tara
Labaran gida Aug 11, 2026

Kotun tafi da gidanka ta REMASAB ta hukunta Domino’s Pizza, FCMB, Jalsa Shop da Nasarawa Suya Spot kan karya dokokin tsafta da daurin sati biyu ko biyan tara

Daga cikin wuraren kasuwanci da suka gurfana a gaban Kotun Tsaftar Muhalli ta REMASAB a zagayen dake gudanarwa duk sati na wannan makon akwai Domino...

Adamu Abdullahi
Read More
Shugaban Chadi Ya Sanar da Afuwa ga Wasu Fursunoni Domin Ƙarfafa Sulhu
Babban Labari, Labaran gida Aug 11, 2026

Shugaban Chadi Ya Sanar da Afuwa ga Wasu Fursunoni Domin Ƙarfafa Sulhu

Shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Idriss Déby Itno, ya sanar da cewa zai yi amfani da ikon afuwa ga wasu mutanen da aka samu da laifi tare da yanke musu...

azubairu
Read More
NHRC Ta Yi Allah-wadai da Kalaman Sheikh Jingir, Ta Buƙaci A Gurfanar da Shi
Babban Labari, Labaran gida Aug 11, 2026

NHRC Ta Yi Allah-wadai da Kalaman Sheikh Jingir, Ta Buƙaci A Gurfanar da Shi

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Najeriya (NHRC) ta yi Allah-wadai da wasu kalaman malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya Jingir, tana mai ce...

azubairu
Read More
Gwamnati Ta Tura Tawaga Birtaniya Domin Sauƙaƙa Samun Fasfo ga ’Yan Najeriya
Babban Labari, Labaran gida Aug 11, 2026

Gwamnati Ta Tura Tawaga Birtaniya Domin Sauƙaƙa Samun Fasfo ga ’Yan Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta tura wata tawaga zuwa ƙasar Birtaniya domin rage wahalhalun da ’yan Najeriya da ke zaune a ƙasar ke fuskanta wajen samun fas...

azubairu
Read More
Gwamna Abba Ya Amince da Ƙarin Albashin Malaman Jami’o’in Kano
Babban Labari, Labaran gida Aug 11, 2026

Gwamna Abba Ya Amince da Ƙarin Albashin Malaman Jami’o’in Kano

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da ƙarin albashi ga malamai da sauran ma’aikatan jami’o’in jihar.Ƙarin albashin zai shafi Jami’ar ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!