YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

FLA ta sake sakin sojojin Mali 20 bayan musayar fursunoni
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 24, 2026

FLA ta sake sakin sojojin Mali 20 bayan musayar fursunoni

Ƙungiyar masu fafutukar ballewa daga arewacin Mali, wato Azawad Liberation Front (FLA), ta sake sakin wasu sojojin Mali 20 da ta yi garkuwa da su, in...

azubairu
Read More
Rikicin Iran da Amurka na cikin batutuwan da Macron da Bin Salman za su tattauna a Paris
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 24, 2026

Rikicin Iran da Amurka na cikin batutuwan da Macron da Bin Salman za su tattauna a Paris

Rikicin da ke tsakanin Iran da Amurka na daga cikin manyan batutuwan da ake sa ran za su mamaye tattaunawar da Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, da Y...

azubairu
Read More
Tinubu ya ce gwamnatinsa ta cika manyan alkawuran da ta ɗauka a lokacin yaƙin neman zaɓen 2023
Babban Labari, Siyasa Aug 24, 2026

Tinubu ya ce gwamnatinsa ta cika manyan alkawuran da ta ɗauka a lokacin yaƙin neman zaɓen 2023

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta cika manyan alkawuran da ta ɗauka a lokacin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na shekarar...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Taya Maryam Dan’Azumi Murnar Lashe Gasar Alƙur’ani ta Duniya
Babban Labari, Labaran gida Aug 22, 2026

Tinubu Ya Taya Maryam Dan’Azumi Murnar Lashe Gasar Alƙur’ani ta Duniya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Maryam Ibrahim Dan’Azumi, ’yar asalin Jihar Gombe, murnar lashe gasar musabakar Alƙur’ani ta duniya ta...

azubairu
Read More
TikTok Ta Amince da Biyan Dala Miliyan 400 Kan Keta Sirrin Yara
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 22, 2026

TikTok Ta Amince da Biyan Dala Miliyan 400 Kan Keta Sirrin Yara

Kamfanin TikTok ya amince da biyan dala miliyan 400 domin sasanta wata ƙara da gwamnatin Amurka ta shigar kan zargin keta haƙƙin sirrin yara, a wan...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Fitar da Kwamitin Yaƙin Neman Sake Zaɓensa na 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 22, 2026

Tinubu Ya Fitar da Kwamitin Yaƙin Neman Sake Zaɓensa na 2027

A daidai lokacin da ’yan Najeriya ke fara bibiyar yadda siyasar zaɓen 2027 za ta kasance, rahotanni sun ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fitar da je...

azubairu
Read More
Wike Ya Bukaci Magoya Bayan Tinubu Su Mayar da Hankali Kan Nasarar 2027 a Yankunansu
Babban Labari, Siyasa Aug 22, 2026

Wike Ya Bukaci Magoya Bayan Tinubu Su Mayar da Hankali Kan Nasarar 2027 a Yankunansu

Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bukaci masu ruwa da tsaki da ke goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu da su mayar da hankali waj...

azubairu
Read More
Sama da Mutum 100 Sun Bace Bayan Hare-haren ’Yan Bindiga a Neja
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 22, 2026

Sama da Mutum 100 Sun Bace Bayan Hare-haren ’Yan Bindiga a Neja

Sama da mutum 100 ne ake zargin an sace bayan wasu hare-haren da ’yan bindiga suka kai wasu kauyuka da dama a ƙaramar hukumar Borgu ta jihar Neja, ...

azubairu
Read More
Gwamnatin tarayya ta ayyana Talata a matsayin ranar hutun Maulidi
Babban Labari, Labaran gida Aug 21, 2026

Gwamnatin tarayya ta ayyana Talata a matsayin ranar hutun Maulidi

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 25 ga Agusta, 2026, a matsayin ranar hutun ƙasa domin bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW).Ministan Harkokin Ciki...

azubairu
Read More
IGP ya gargadi ’yan siyasa kan amfani da matasa wajen tayar da rikici
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 21, 2026

IGP ya gargadi ’yan siyasa kan amfani da matasa wajen tayar da rikici

Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Tunji Disu, ya gargadi ’yan siyasa da su guji ɗaukar matasa ko ba su makamai domin amfani da su wajen kai w...

azubairu
Read More
An mayar da tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan, gidan yari
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 21, 2026

An mayar da tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan, gidan yari

An mayar da tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan, gidan yari bayan an kai shi asibiti a Islamabad domin duba lafiyarsa.Khan, mai shekara 73, an ka...

azubairu
Read More
Mutum 48 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Sokoto
Babban Labari, Labaran gida Aug 21, 2026

Mutum 48 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Sokoto

Kimanin mutane 48 ne suka rasa rayukansu, yayin da ake ci gaba da neman wasu yara 12 da suka ɓace bayan wani kwale-kwale ya kife a yankin Goronyo da ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!