YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

Gwamnatin Kano za ta takaita zirga-zirgar manyan motoci a cikin birni da rana
Babban Labari, Labaran gida Aug 20, 2026

Gwamnatin Kano za ta takaita zirga-zirgar manyan motoci a cikin birni da rana

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da shirin takaita shigowar manyan motoci cikin birnin Kano daga ƙarfe 6:00 na safe zuwa dare, domin rage cunkoson ababe...

azubairu
Read More
Tinubu ya gana da shugaban ICPC a fadar shugaban ƙasa
Babban Labari, Labaran gida Aug 20, 2026

Tinubu ya gana da shugaban ICPC a fadar shugaban ƙasa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC, Dr. Musa Aliyu, a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja....

azubairu
Read More
Majalisar dokokin Bangladesh ta zaɓi Mirza Fakhrul a matsayin shugaban ƙasa
Babban Labari, Labaran gida Aug 20, 2026

Majalisar dokokin Bangladesh ta zaɓi Mirza Fakhrul a matsayin shugaban ƙasa

Majalisar dokokin Bangladesh ta zaɓi Mirza Fakhrul Islam Alamgir a matsayin sabon shugaban ƙasar, a wani zaɓen shugaban ƙasa na farko da aka fafat...

azubairu
Read More
Kwale-kwale ya kife a Sokoto, an gano gawarwakin mutum 40
Babban Labari, Labaran gida Aug 20, 2026

Kwale-kwale ya kife a Sokoto, an gano gawarwakin mutum 40

Wani kwale-kwale ya kife a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, lamarin da ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 40, yayin da ake ci gaba da...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya ta yi gargadin ambaliyar ruwa a jihohi 33
Labaran gida Aug 20, 2026

Gwamnatin Tarayya ta yi gargadin ambaliyar ruwa a jihohi 33

Gwamnatin Tarayya ta bayar da gargadin kwanaki bakwai kan yiwuwar fuskantar babban haɗarin ambaliyar ruwa a jihohi 33 na Najeriya, daga ranar 19 zuwa...

azubairu
Read More
Ƴar Najeriya ta lashe kyautar Naira miliyan 120 a gasar karatun Alƙur’ani ta Saudiyya
Babban Labari, Labaran gida Aug 20, 2026

Ƴar Najeriya ta lashe kyautar Naira miliyan 120 a gasar karatun Alƙur’ani ta Saudiyya

Maryam Danazimi Ibrahim, wata ƴar takara daga Najeriya, ta lashe kyautar Riyal 300,000 na Saudiyya, wadda ta kai kusan Naira miliyan 120, bayan da ta...

azubairu
Read More
Shin kunsan ina makudan kudaden tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ke samu suke tafiya?
Labaran gida Aug 20, 2026

Shin kunsan ina makudan kudaden tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ke samu suke tafiya?

Gwamnatin Tarayya tace ta kashe Naira tiriliyan 9.39 wajen karin mafi karancin albashi da sauran alawus-alawus ga ma'aikatan gwamnati tsakanin Yuni202...

Sultan Bello
Read More
Kotun Cape Town Ta Dage Hukunci Chidinma Adetshina
Labaran gida, Labaran Ketare Aug 19, 2026

Kotun Cape Town Ta Dage Hukunci Chidinma Adetshina

Kotun Cape Town a Afirka ta Kudu ta dage yanke hukunci kan shari’ar Chidinma Adetshina, ‘yar asalin Najeriya kuma tsohuwar sarauniyar kyau, zuwa r...

azubairu
Read More
INEC ta tabbatar da shirin gudanar da zaɓe mai inganci.
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 19, 2026

INEC ta tabbatar da shirin gudanar da zaɓe mai inganci.

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Joash Amupitan, ya yi kira ga ’yan Najeriya da su kwantar da hankalinsu, yana mai tabbatar d...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kaduna ta musanta iƙirarin ASUU na cewa malamai sama da 200 sun bar KASU
Babban Labari, Labaran gida Aug 19, 2026

Gwamnatin Kaduna ta musanta iƙirarin ASUU na cewa malamai sama da 200 sun bar KASU

Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi watsi da iƙirarin Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) cewa sama da malamai 200 sun ajiye aikinsu a Jami’ar ...

azubairu
Read More
’Yan sanda sun kama mutum kan zargin satar ƙarafunan digar jirgi a Bauchi
Labaran gida, Tsaro Aug 19, 2026

’Yan sanda sun kama mutum kan zargin satar ƙarafunan digar jirgi a Bauchi

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wani mutum mai suna Abubakar Sanusi bisa zargin hannu a satar ƙarafunan digar jirgi.Jami’in Hulɗa da J...

azubairu
Read More
Tsofaffin ’yan sanda a Adamawa sun yi alkawarin taimakawa wajen inganta tsaro
Labaran gida, Tsaro Aug 19, 2026

Tsofaffin ’yan sanda a Adamawa sun yi alkawarin taimakawa wajen inganta tsaro

Ƙungiyar Tsofaffin Jami’an ’Yan Sandan Najeriya (NARPON), reshen Jihar Adamawa, ta yi alkawarin amfani da gogewarta wajen taimakawa wajen inganta...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!