Sabon rahoton Amurka kan Fulani a Najeriya: Me ya ce?
Wani rahoto da ake danganta shi da Amurka ya yi zargin cewa wasu Fulani masu ɗauke da makamai na ci gaba da mamaye gonakin Kiristoci tare da kai hare...
Read More
Showing 734 articles
Wani rahoto da ake danganta shi da Amurka ya yi zargin cewa wasu Fulani masu ɗauke da makamai na ci gaba da mamaye gonakin Kiristoci tare da kai hare...
Read More
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana damuwarta kan ci gaba da tabarbarewar matsalar tsaro da kuma ƙalubalen tattalin arziki da ake fuskant...
Read More
Isra’ila ta kai hari a birnin Beirut, babban birnin Lebanon, karo na biyu tun bayan fara aiki da yarjejeniyar tsagaita wuta a watan da ya gabata.Dak...
Read More
Jirgin farko da ke ɗauke da ‘yan Ghana da aka kwashe daga Afirka ta Kudu saboda tashin hankalin da ya shafi adawa da baƙin haure ya isa birnin Acc...
Read More
Jam’iyyar PDP tsagin ministan Abuja, Nyesom Wike, ta tabbatar da tsohon ɗan majalisar tarayya, Sandy Onor, a matsayin ɗan takararta na shugaban ƙ...
Read More
Majalisar dattawan Najeriya ta ce aƙalla mutane dubu 1,639 ne suka mutu sanadiyyar rikicin zaɓe daga shekarar 1999 zuwa 2023 a faɗin ƙasar.Dan maj...
Read More
Akalla mutane 16 ne suka mutu yayin da wasu 58 suka jikkata sakamakon hare-haren Isra’ila a kudancin Lebanon, kamar yadda hukumomin lafiya na Lebano...
Read More
Masu amfani da layukan sadarwa a Najeriya sun sake samun damar cin gajiyar ayyukan aron katin waya na gaggawa bayan Hukumar Kare Gasa da Kare Haƙƙin...
Read More
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya buƙaci al'ummar jihar da suka samu damar yin layya su raba nama ga mutanen da basu samu damar yin layyar ba kama...
Read More
Wani rahoto daga Hukumar Kula da ‘Yancin Addini ta Amurka (USCIRF) ya yi zargin cewa akwai kusan masu ɗauke da makamai 30,000 da ke gudanar da hare...
Read More
Gwamnan Jihar Oyo Seyi Makinde, ya tabbatarwa iyaye da al'ummar juharsa cewa Gwamnatinsa za ta yi duk mai yuwa wajen ganin ta kubutar da dukkan y...
Read More
Afuwar da shugaba Kais Saied ya yi masa na cikin shagulgulan sallar layya da ake gudanarwa a ƙasar a yau Laraba.A watan Faburairu dai aka yankewa Sai...
Read More