YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 195 articles

Sojojin Najeriya Sun Sanya Tukwicin Naira Miliyan 60 Kan Wasu Manyan Jagororin ISWAP
Babban Labari, Tsaro Aug 06, 2026

Sojojin Najeriya Sun Sanya Tukwicin Naira Miliyan 60 Kan Wasu Manyan Jagororin ISWAP

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da tukuicin kuɗi har naira miliyan 60 ga duk wanda ya bayar da sahihan bayanan da za su kai ga cafke wasu manyan jag...

azubairu
Read More
Najeriya Ta Tura Sojoji 86 Zuwa Guinea-Bissau Domin Aikin Wanzar da Zaman Lafiya na ECOWAS
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 04, 2026

Najeriya Ta Tura Sojoji 86 Zuwa Guinea-Bissau Domin Aikin Wanzar da Zaman Lafiya na ECOWAS

Rundunar Sojin Najeriya ta tura jami'ai 86 zuwa ƙasar Guinea-Bissau domin shiga aikin wanzar da zaman lafiya na Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasa...

azubairu
Read More
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Borno ta kama mutane biyar kan zargin yanka matattun shanu da sayar da namansu ga mutane a birnin Maiduguri
Tsaro Aug 04, 2026

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Borno ta kama mutane biyar kan zargin yanka matattun shanu da sayar da namansu ga mutane a birnin Maiduguri

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Borno ta kama mutane biyar kan zargin yanka matattun shanu da sayar da namansu ga ɗaiɗaikun mutane da mahauta masu tsire ...

Adamu Abdullahi
Read More
KACRAN Ta Yi Allah Wadai da Hare-Haren 'Yan Bindiga a Zamfara, Sokoto da Katsina
Labaran gida, Tsaro Aug 03, 2026

KACRAN Ta Yi Allah Wadai da Hare-Haren 'Yan Bindiga a Zamfara, Sokoto da Katsina

Ƙungiyar Fulani Makiyaya ta Kullen Allah a Najeriya (KACRAN) ta yi Allah wadai da hare-haren da 'yan bindiga suka kai a jihohin Zamfara, Sokoto da Ka...

azubairu
Read More
Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta
Labaran gida, Tsaro Aug 02, 2026

Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation UDOKA sun kama wasu manyan mambobin wata ƙungiyar masu aikata laifuka da ake zargi da kai wa soj...

azubairu
Read More
NDLEA Ta Daƙile Yunƙurin Safarar Hodar Iblis Zuwa China Da Italiya
Labaran gida, Tsaro Aug 02, 2026

NDLEA Ta Daƙile Yunƙurin Safarar Hodar Iblis Zuwa China Da Italiya

Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta ce ta daƙile wani yunƙurin safarar hodar iblis zuwa ƙasashen China da Ital...

azubairu
Read More
Sojin Ruwa Sun Ƙwace Lita 87,000 Na Dizel Da Aka Tace Ba Bisa Ƙa'ida Ba A Rivers
Labaran gida, Tsaro Aug 02, 2026

Sojin Ruwa Sun Ƙwace Lita 87,000 Na Dizel Da Aka Tace Ba Bisa Ƙa'ida Ba A Rivers

Rundunar Sojin Ruwan Najeriya ta ce ta gano wata matatar man fetur ta bogi tare da ƙwace kimanin lita 87,000 na dizel da ake zargin an tace ba bisa ...

azubairu
Read More
Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 02, 2026

Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai

Rundunar Sojin Najeriya ta ce wasu mayaƙa a yankin Kudu maso Gabas sun fara ajiye makamansu da kansu sakamakon matsin lambar da dakarun soji ke ci ga...

azubairu
Read More
Matar Babban Jami'in Kuɗaɗen ISWAP Da Ɗanta Sun Miƙa Wuya Ga Sojoji
Babban Labari, Tsaro Aug 01, 2026

Matar Babban Jami'in Kuɗaɗen ISWAP Da Ɗanta Sun Miƙa Wuya Ga Sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa matar wani babban jami'in kula da harkokin kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP, tare da ɗanta mai shekara 11, sun miƙa...

azubairu
Read More
Mun Ƙi Musanya Fursunoni Da Masu Garkuwa Da Ɗaliban Oyo
Babban Labari, Tsaro Jul 31, 2026

Mun Ƙi Musanya Fursunoni Da Masu Garkuwa Da Ɗaliban Oyo

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta ƙi amincewa da buƙatun masu garkuwa da mutanen da suka sace ɗalibai da malama...

azubairu
Read More
Zaman lafiya a Kudu maso Gabas ginshiƙi ne na haɗin kai da ci gaban Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai
Labaran gida, Tsaro Jul 31, 2026

Zaman lafiya a Kudu maso Gabas ginshiƙi ne na haɗin kai da ci gaban Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tabbatar da zaman lafiya da tsaro a yankin Kudu maso Gabas na da matuƙ...

azubairu
Read More
Ƴan bindiga sun kai hari kotu a Katsina, alƙali ya tsere ta taga
Tsaro Jul 30, 2026

Ƴan bindiga sun kai hari kotu a Katsina, alƙali ya tsere ta taga

Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai hari a wata kotun shari'a da ke ƙauyen Gwarjo, a Ƙaramar Hukumar Matazu ta Jihar Katsina, inda Alƙali Mo...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!