YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Iran Ta Ce Ta Kai Hare-Haren Jiragen Sama Marasa Matuka Kan Sansanonin Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Iran Ta Ce Ta Kai Hare-Haren Jiragen Sama Marasa Matuka Kan Sansanonin Amurka

Sojojin Iran sun sanar da cewa sun kai hare-hare da jiragen sama marasa matuƙa (drones) kan wasu sansanonin sojojin Amurka da ke Bahrain da Hadaddiya...

azubairu
Read More
Jagoran Iran Ya Yi Kira Ga Ƙasashen Musulmi Su Haɗa Kai Kan Amurka Da Isra’ila
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Jagoran Iran Ya Yi Kira Ga Ƙasashen Musulmi Su Haɗa Kai Kan Amurka Da Isra’ila

Jagoran Addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya yi kira ga shugabannin ƙasashen Musulmi, musamman na Gabas ta Tsakiya da yankin Tekun Fasha, da su haɗa k...

azubairu
Read More
NYSC Ta Yaba Wa Jami’an Tsaro Bayan Ceto ’Yan Bautar Ƙasa 16 A Kogi
Babban Labari, Labaran gida Sep 01, 2026

NYSC Ta Yaba Wa Jami’an Tsaro Bayan Ceto ’Yan Bautar Ƙasa 16 A Kogi

Hukumar Kula da Masu Bautar Ƙasa ta Najeriya, NYSC, ta yaba wa jami’an tsaro da sauran ƙungiyoyin da suka taka rawa wajen samun nasarar ceto ’ya...

azubairu
Read More
Farashin man fetur ya ƙaru a Najeriya
Babban Labari, Kasuwanci Sep 01, 2026

Farashin man fetur ya ƙaru a Najeriya

An samu sabon Æ™arin farashin man fetur a gidajen mai a sassan Najeriya tun daga farkon wannan mako, lamarin da ya Æ™ara wa masu motoci da sauran alâ€...

azubairu
Read More
Pezeshkian ya gana da Putin a gefen taron SCO
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 01, 2026

Pezeshkian ya gana da Putin a gefen taron SCO

Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, ya gana da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, a gefen taron Ƙungiyar Haɗin Kan Shanghai, SCO, da aka gudanar a b...

azubairu
Read More
JNI ta musanta shirin kafa Hisbah a Jos ta Arewa
Babban Labari, Labaran gida Sep 01, 2026

JNI ta musanta shirin kafa Hisbah a Jos ta Arewa

Ƙungiyar Jama’atu Nasril Islam, JNI, a Jihar Filato ta musanta rahotannin da ke cewa wata ƙungiyar Musulmi na shirin kafa hukumar Hisbah a Ƙarama...

azubairu
Read More
Shugaba Bola Tinubu, ya ce ci gaban da tattalin arzikin ƙasar ke samu ya nuna cewa sauye-sauyen da gwamnatin sa sun fara haifar da Da mai ido
Babban Labari Sep 01, 2026

Shugaba Bola Tinubu, ya ce ci gaban da tattalin arzikin ƙasar ke samu ya nuna cewa sauye-sauyen da gwamnatin sa sun fara haifar da Da mai ido

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, ya ce ci gaban da tattalin arzikin ƙasar ke samu ya nuna cewa sauye-sauyen da gwamnatin sa ta aiwatar ya fara haifar da s...

Adamu Abdullahi
Read More
Turkiyya, Saudiyya da Pakistan sun fara tattaunawar yarjejeniyar tsaron juna
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 31, 2026

Turkiyya, Saudiyya da Pakistan sun fara tattaunawar yarjejeniyar tsaron juna

Ministocin harkokin waje da manyan jami’an tsaro daga Turkiyya, Saudiyya da Pakistan sun gudanar da taronsu na farko a Istanbul ranar Litinin, 31 ga...

azubairu
Read More
Fiye da mutum 2,000 sun koma PDP daga APC, ADC da NDC a Yobe
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 31, 2026

Fiye da mutum 2,000 sun koma PDP daga APC, ADC da NDC a Yobe

Fiye da mutum 2,000 ne suka sauya sheƙa zuwa jam’iyyar PDP daga jam’iyyun APC, ADC da NDC a ƙaramar hukumar Nangere da ke jihar Yobe, gabanin ba...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Nemi Afirka Ta Ƙarfafa Haɗin Kai Da Tsaron Nahiyar
Babban Labari, Labaran Ketare, Siyasa Aug 31, 2026

Tinubu Ya Nemi Afirka Ta Ƙarfafa Haɗin Kai Da Tsaron Nahiyar

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ƙasashen Afirka da su ɗauki matakan ƙarfafa haɗin kai, samar da mafita daga cikin gida da kuma...

azubairu
Read More
An tsinci wata jaririya Sabuwar haihuwa da aka jefar da ita a cikin kwali a Benue
Babban Labari Aug 31, 2026

An tsinci wata jaririya Sabuwar haihuwa da aka jefar da ita a cikin kwali a Benue

An tsinci wata jaririya da ake zargin an yi an jefar da ita a kwali jim kaɗan bayan haihuwarta a dajin Ashar da ke cikin yankin Wuese na Ƙaramar Hu...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Jigawa ta fara gudanar da jarabawar da ta tsara ta kwamfuta ga mutum 2,370  da za a dauka malaman tsangayu
Babban Labari Aug 30, 2026

Gwamnatin Jigawa ta fara gudanar da jarabawar da ta tsara ta kwamfuta ga mutum 2,370 da za a dauka malaman tsangayu

Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara gudanar da jarabawar da ta tsara ta kwamfuta ga mutum 2,370 da aka tantance domin É—aukar malaman makarantun Tsangaya 5...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!