Mafi ƙarancin albashi na iya haura N100,000 yayin da gwamnoni ke nazari
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) kuma Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bayyana cewa gwamnoni na duba yiwuwar ƙara mafi ƙar...
Read More
Showing 734 articles
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) kuma Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bayyana cewa gwamnoni na duba yiwuwar ƙara mafi ƙar...
Read More
Ziyarar Dakta Tedros Adhanom Ghebreyesus na nuna muhimmancin da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ke bai wa yaƙi da cutar Ebola a yankunan da suka fi fu...
Read More
Babu tabbataccen wanda zai lashe kofin Champions League har sai an buga wasan ƙarshe, amma PSG da Arsenal duka suna da dalilan da ke sa magoya bayans...
Read More
Yarima Saud bin Mishal bin Abdulaziz, mataimakin gwamnan yankin Makkah kuma mataimakin shugaban Kwamitin Dindindin na Hajj da Umrah, ya bayyana cewa k...
Read More
Gwamnatin Tarayyar Najeriya na duba yiwuwar kakaba takunkumin tafiye-tafiye kan jiragen da ke fitowa daga ƙasashen da ke fama da cutar Ebola, a wani ...
Read More
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya nemi ƙarin kuɗaɗe domin taimaka wa Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo wajen ya...
Read More
A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar, rundunar ta miƙa godiyarta ga gwamnatin jihar Kano bisa goyon baya da...
Read More
Babban jami'in manufofin kasashen waje na kungiyar, Kaja Kallas, shi ne ya bayyana haka bayan taron ministocin harkokin wajen ƙungiyar da aka yi a ƙ...
Read More
Ministan tsaron Nijeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu maki 70 cikin 100 kan kokarin...
Read More
Siyasar Jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya ana kallonta a matsayin siyasa mai cike da ƙalubale da ke yawan bai wa gwamnoni kunya, inda a...
Read More
Amurka na ƙara matsa wa Iran lamba ta hanyar sabbin matakan takunkumin tattalin arziƙi, da nufin tilasta mata buɗe Mashigar Hormuz.Sakataren Kuɗin...
Read More
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, wanda ya lashe zaɓen fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a ranar Laraba, ya kai...
Read More