YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Sace Dalibai a Oyo: NUT ta fara yajin aiki, Tinubu ya amince da daukar masu gadin dazuka 1,000
Babban Labari, Labaran gida Jun 01, 2026

Sace Dalibai a Oyo: NUT ta fara yajin aiki, Tinubu ya amince da daukar masu gadin dazuka 1,000

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da daukar masu gadin dazuka 1,000 a jihar Oyo domin karfafa tsaro da yaki da masu garkuwa da mutane.Haka kum...

Muhammad Sa'id
Read More
Tinubu ya yi jimamin malamin da aka kashe a Oyo, ya yi alkawarin ceto dalibai da malamai da aka sace
Babban Labari, Labaran gida Jun 01, 2026

Tinubu ya yi jimamin malamin da aka kashe a Oyo, ya yi alkawarin ceto dalibai da malamai da aka sace

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa ga iyalan dalibai da malamai da aka sace a karamar hukumar Oriire ta jihar Oyo, yana mai cewa bab...

Muhammad Sa'id
Read More
Babu kanshin gaskiya kan cewar zan koma PDP don zama mataimakin Jonathan- Kauran Bauchi
Babban Labari Jun 01, 2026

Babu kanshin gaskiya kan cewar zan koma PDP don zama mataimakin Jonathan- Kauran Bauchi

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya musanta rahotannin da ke cewa zai fice daga jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) domin zama mataimakin ts...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Tinubu zata tura jami'an tsaro Dubu Daya 1,000 daji don ceto daliban Oyo
Babban Labari May 31, 2026

Gwamnatin Tinubu zata tura jami'an tsaro Dubu Daya 1,000 daji don ceto daliban Oyo

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince tare da bada umarnin baza jami'an tsaron gandun daji guda 1,000 domin ceto dalibai da malamai da aka yi gark...

Adamu Abdullahi
Read More
ASBON ta ce  matsakaitan sana’o’i miliyan biyu ne suka rufe harkokinsu cikin shekaru uku na gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu
Babban Labari May 31, 2026

ASBON ta ce matsakaitan sana’o’i miliyan biyu ne suka rufe harkokinsu cikin shekaru uku na gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Kungiyar Masu Kananan sana’oi ta Najeriya (ASBON) ta bayyana cewa kimanin kananan da matsakaitan sana’o’i miliyan biyu ne suka rufe harkoki...

Adamu Abdullahi
Read More
Abba ya ce gwamnatinsa ta cika kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta ɗauka
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 31, 2026

Abba ya ce gwamnatinsa ta cika kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta ɗauka

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta aiwatar da kusan kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta ɗauka wa al’ummar jiha...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kano za ta matarsa Dutsen Dala da Goron cibiyoyin bincike na tarih
Babban Labari May 31, 2026

Gwamnatin Kano za ta matarsa Dutsen Dala da Goron cibiyoyin bincike na tarih

Gwamnatin Jihar Kano ta fara shirin mayar da dutsen Dala da Goron Dutse cibiyoyin binciken tarihi da yawon bude ido domin bunkasa harkokin tarihi da a...

Adamu Abdullahi
Read More
NDC ta tsayar da Peter Obi da Kwankwaso takara a zaɓen 2027
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 31, 2026

NDC ta tsayar da Peter Obi da Kwankwaso takara a zaɓen 2027

Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ƙarƙashin jagorancin Sanata Seriake Dickson ta ayyana tsohon gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, a matsa...

azubairu
Read More
PDP ta bayyana dalilin tsayar da Jonathan takarar shugaban ƙasa a 2027
Babban Labari, Siyasa May 31, 2026

PDP ta bayyana dalilin tsayar da Jonathan takarar shugaban ƙasa a 2027

Wani ɓangare na jam’iyyar PDP ƙarƙashin jagorancin Tanimu Turaki ya bayyana dalilan da suka sa ya ayyana tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan...

azubairu
Read More
Gen Christopher Musa mai ritaya, ya ce Gwamnati zata cigaba da yin duk mai yuwa wajen ganin an ceto mutanen da a akayi garkuwa da su a Najeriya
Babban Labari May 31, 2026

Gen Christopher Musa mai ritaya, ya ce Gwamnati zata cigaba da yin duk mai yuwa wajen ganin an ceto mutanen da a akayi garkuwa da su a Najeriya

Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa gwamnatin tarayya da hukumomin tsaro za su ci gaba da yin duk mai...

Adamu Abdullahi
Read More
AMNESTY ta horas da matasa 30 Kan Yadda zasu gano tare da bayar da rohoton take hakkin Dan Adam
Babban Labari May 31, 2026

AMNESTY ta horas da matasa 30 Kan Yadda zasu gano tare da bayar da rohoton take hakkin Dan Adam

‎Kungiyar kare hakkin dan adama ta Amnesty International, ta horas da matasa 30 a jihar Cross River kan hanyoyin kare hakkokin dan Adam da kuma yadd...

Adamu Abdullahi
Read More
Kasar china zata fara hukunta mutanen dake bayyana dukiyarsu a kafafen sada zumunta
Babban Labari May 31, 2026

Kasar china zata fara hukunta mutanen dake bayyana dukiyarsu a kafafen sada zumunta

Matakin ya biyo bayan yawaitar masu daukaka ko shuhura wato influencers dake bayyan dukuyar da suka mallaka a kafafen sada zumunta.Ƙasar na sa ido ka...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!