Sojoji Sun Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Daga Hannun ’Yan Bindiga
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da ceto matar marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar daga hannun ’yan bindiga bayan wani samame da dakarun haɗin gwiwa...
Read More
Showing 734 articles
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da ceto matar marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar daga hannun ’yan bindiga bayan wani samame da dakarun haɗin gwiwa...
Read More
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Talata 16 ga Yuni, 2026 a matsayin ranar hutu domin gudanar da bukukuwan sabuwar shekarar Musulunci ta 1448 bayan...
Read More
Jam’iyyar Young Progressives Party (YPP) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta ganowa ta kam tare da gurfanar da mutane da kungiyoyin ...
Read More
Hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ta ƙaru zuwa kashi 15.93 cikin ɗari, lamarin da ke nuna ci gaba da tsadar rayuwa da al’ummar ƙasar ke fusk...
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da ƙaddamar da wasu zafafan hare-hare kan maɓoyar ’yan bindiga a wasu yankuna na jihar Katsina da ke arewa maso y...
Read More
Jam'iyyar NDC ta tsayar da Mustapha Rabi’u Kwankwaso a matsayin mataimakin ɗan takarar gwamnan jihar Kano a zaɓen shekarar 2027.Ɗan takarar gwamn...
Read More
An samu arangama tsakanin ’yansanda da masu zanga-zanga a birnin Geneva na ƙasar Switzerland, gabanin fara taron ƙasashen G7 da za a gudanar a Év...
Read More
Aƙalla mutum 400 ne ake sa ran za a gurfanar a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin kan zargin aikata laifukan ta’addanci, a ɗaya daga ...
Read More
Hedkwatar Tsaron Najeriya ta ƙaddamar da wani sabon gagarumin aikin soji mai suna Operation Clean Sweep III a ƙaramar hukumar Matazu da ke jihar Kat...
Read More
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sake jaddada cewa 'yan bindiga, masu garkuwa da mutane da masu ɗaukar nauyin ta'addanci su miƙa wuya ko kum...
Read More
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon Manjo Janar Rabe Abubakar, wanda ya rasu yayin da yake tsare a hannun masu ...
Read More
Hukumar Wayar da Kan Jama'a ta Kasa (NOA) ta bukaci 'yan Najeriya da su rungumi bayar da gudumawar jini domin ceto rayukan mutane da damaDaraktan huku...
Read More