YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 195 articles

Gwamnatin Tarayya Ta Jaddada Tsaro a Najeriya
Babban Labari, Tsaro Aug 11, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Jaddada Tsaro a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa tsaro a faɗin Najeriya da kuma bayar da gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiya a duniya t...

azubairu
Read More
’Yan Sanda Sun Tabbatar da Kashe ’Yan Bindiga 17 a Arangamar da yan Bindiga a Kebbi
Babban Labari, Tsaro Aug 11, 2026

’Yan Sanda Sun Tabbatar da Kashe ’Yan Bindiga 17 a Arangamar da yan Bindiga a Kebbi

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da cewa an kashe ’yan bindiga 17 da ake zargi a wata arangamar musayar wuta tsakanin jami’an tsaro da ...

azubairu
Read More
Rundunar sojin Najeriya ta bude kofar daukar sabbin ma'aikata a bangaren Short service
Tsaro Aug 11, 2026

Rundunar sojin Najeriya ta bude kofar daukar sabbin ma'aikata a bangaren Short service

Rundunar Sojin Najeriya ta buɗe damar neman aikin soja na Short Service na Shekarar 2027 ga fararen hula da jami’an soji masu aiki da suka cika sha...

Adamu Abdullahi
Read More
DSS Ta Saki Kafinta Mustapha Marwana Bayan An Wanke Shi Daga Zargin Alaƙa da Ta’addanci
Babban Labari, Tsaro Aug 11, 2026

DSS Ta Saki Kafinta Mustapha Marwana Bayan An Wanke Shi Daga Zargin Alaƙa da Ta’addanci

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta saki wani kafinta mai suna Mustapha Marwana, bayan bincike ya tabbatar da cewa babu wata shaida da ke n...

azubairu
Read More
Sojoji Sun Ceto Mutane 33 da ’Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa da Su a Zamfara
Babban Labari, Tsaro Aug 10, 2026

Sojoji Sun Ceto Mutane 33 da ’Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa da Su a Zamfara

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Fansan Yamma sun ceto mutane 33 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Tsafe ...

azubairu
Read More
Yan sanda a Jihar kwara sun kama wata mata da ake zargin da kashe yar kishiyarta
Tsaro Aug 10, 2026

Yan sanda a Jihar kwara sun kama wata mata da ake zargin da kashe yar kishiyarta

Rundunar ’yan sandan Jihar Kwara ta kama wata mata mai suna Sadiat Yunusa, bisa zargin ta shake ’yar mijinta mai shekaru uku, Ummaiyat har ta mutu...

Adamu Abdullahi
Read More
ICPC Ta Ce Ba Ta Samu Hujjar Laifi Kan Femi Gbajabiamila ba
Labaran gida, Tsaro Aug 08, 2026

ICPC Ta Ce Ba Ta Samu Hujjar Laifi Kan Femi Gbajabiamila ba

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC ta ce ba ta samu wata hujja da ke nuna cewa Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamil...

azubairu
Read More
Mutane 25 Sun Mutu, Macizai Sun Sari Wasu, Mata Biyu Sun Haihu Yayin da Suke Hannun Masu Garkuwa
Babban Labari, Tsaro Aug 08, 2026

Mutane 25 Sun Mutu, Macizai Sun Sari Wasu, Mata Biyu Sun Haihu Yayin da Suke Hannun Masu Garkuwa

Fiye da mutane 300 da aka yi garkuwa da su a hare-hare daban-daban a jihohin Kwara da Neja sun samu 'yanci bayan kusan watanni shida a hannun masu gar...

azubairu
Read More
PSC Ta Miƙa Sabbin ’Yan Sanda 50,000 Ga Rundunar ’Yan Sanda.
Tsaro Aug 07, 2026

PSC Ta Miƙa Sabbin ’Yan Sanda 50,000 Ga Rundunar ’Yan Sanda.

Hukumar Kula da Ayyukan ’Yan Sanda (Police Service Commission – PSC) ta miƙa sabbin jami’an ’yan sanda 50,000 da aka ɗauka aiki ga Rundunar ...

azubairu
Read More
Sufeto Janar na ’Yan Sanda Ya Tura Sabbin Kwamishinonin ’Yan Sanda Zuwa Jihohi da Manyan Sassa
Babban Labari, Tsaro Aug 07, 2026

Sufeto Janar na ’Yan Sanda Ya Tura Sabbin Kwamishinonin ’Yan Sanda Zuwa Jihohi da Manyan Sassa

Sufeto Janar na Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (IGP), Olatunji Rilwan Disu, ya amince da tura sabbin Kwamishinonin ’Yan Sanda (CPs) zuwa wasu jihoh...

azubairu
Read More
Sojojin Kamaru Sun Musanta Zargin Kashe Fararen Hula a Yankin Kudu maso Yamma
Labaran Ketare, Tsaro Aug 06, 2026

Sojojin Kamaru Sun Musanta Zargin Kashe Fararen Hula a Yankin Kudu maso Yamma

Rundunar sojin Kamaru ta musanta zargin cewa jami'anta sun kashe fararen hula tare da lalata dukiyoyi yayin wani samame da suka kai a yankin Kudu maso...

azubairu
Read More
Najeriya da Benin Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Tsaro a Iyakokinsu
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 06, 2026

Najeriya da Benin Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Tsaro a Iyakokinsu

Gwamnatocin Najeriya da Jamhuriyar Benin sun ƙaddamar da wani sabon shirin haɗin gwiwar tsaro domin ƙarfafa yaƙi da ƙungiyoyin masu tayar da ƙay...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!