YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 143 articles

INEC ta tsawaita wa’adin Miƙa Sunayen ’Yan takarar Gwamna da na Majalisun Jihohi  da zasu fafata a zaben 2027
Siyasa Aug 09, 2026

INEC ta tsawaita wa’adin Miƙa Sunayen ’Yan takarar Gwamna da na Majalisun Jihohi da zasu fafata a zaben 2027

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta tsawaita wa’adin miƙa sunayen ’yan takarar kujerar gwamna da na Majalisun Dokokin Jihohi da za s...

Adamu Abdullahi
Read More
SERAP ta bukaci ‘yan takarar shugaban ƙasa 19 su bayyana kadarorinsu kafin zaɓen 202
Siyasa Aug 09, 2026

SERAP ta bukaci ‘yan takarar shugaban ƙasa 19 su bayyana kadarorinsu kafin zaɓen 202

Ƙungiyar SERAP ta buƙaci dukkan ‘yan takarar shugaban ƙasa 19 da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC ta sanar sunayensu, da su bayyana ci...

Adamu Abdullahi
Read More
Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Nemi A Buɗe Asusun Gwamnatin Jihar Osun Cikin Gaggawa
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 06, 2026

Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Nemi A Buɗe Asusun Gwamnatin Jihar Osun Cikin Gaggawa

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta'annati (EFCC) da ta gaggauta komawa kotu domin n...

azubairu
Read More
Wike: PDP Ba Ta da Ƙarfin Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa a 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 05, 2026

Wike: PDP Ba Ta da Ƙarfin Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa a 2027

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ba ta da ƙarfin da za ta iya lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar...

azubairu
Read More
Wike: A Siyasa, Babu Mai Ƙarfafa Abokin Hamayya
Siyasa Aug 04, 2026

Wike: A Siyasa, Babu Mai Ƙarfafa Abokin Hamayya

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa babu ɗan siyasar da zai yi niyyar ƙarfafa abokin hamayyarsa a lokacin fafatawar s...

azubairu
Read More
Sanata Rufai Hanga Ya Fice Daga Jam'iyyar NDC
Labaran gida, Siyasa Aug 03, 2026

Sanata Rufai Hanga Ya Fice Daga Jam'iyyar NDC

Sanata Rufai Hanga, mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar NDC, jam'iyyar da tsohon gwamnan Jihar Kano...

azubairu
Read More
INEC Ta Fara Nuna Takardun Shaidar Karatu Da Bayanan 'Yan Takarar Shugaban Ƙasa Na Zaɓen 2027
Siyasa Aug 01, 2026

INEC Ta Fara Nuna Takardun Shaidar Karatu Da Bayanan 'Yan Takarar Shugaban Ƙasa Na Zaɓen 2027

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fara nuna wa jama'a takardun shaidar karatu da bayanan sirri na 'yan takarar shugaban ƙasa da mataim...

azubairu
Read More
Obasanjo: Zaɓen Atiku a Matsayin Mataimakina Shi Ne Babban Kuskuren Da Na Taɓa Yi A Siyasa
Babban Labari, Siyasa Aug 01, 2026

Obasanjo: Zaɓen Atiku a Matsayin Mataimakina Shi Ne Babban Kuskuren Da Na Taɓa Yi A Siyasa

Legas – Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa babban kuskuren da ya taɓa aikatawa a rayuwarsa ta siyasa shi ne zaɓen Atiku Abu...

azubairu
Read More
Tsagin Kabiru Turaki na PDP Ya Miƙa Sunan Jonathan Ga INEC a Matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa na 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 01, 2026

Tsagin Kabiru Turaki na PDP Ya Miƙa Sunan Jonathan Ga INEC a Matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa na 2027

Tsagin jam'iyyar PDP ƙarƙashin jagorancin Kabiru Turaki ya sanar da cewa ya miƙa sunan tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, ga Hukumar Zaɓe M...

azubairu
Read More
Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa
Labaran gida, Siyasa Jul 29, 2026

Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa

Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano, Abdullahi Gali Shitu, wanda aka fi sani da Comrade Abdullahi Gali Basaf, ya koma sana’arsa t...

Sultan Bello
Read More
INEC ta ce ba za ta ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba
Babban Labari, Siyasa Jul 28, 2026

INEC ta ce ba za ta ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta bayyana cewa ba za ta sake ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba, duk da kiraye-kirayen da jam’...

azubairu
Read More
Gwamna Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa na takarar 2027
Babban Labari, Siyasa Jul 28, 2026

Gwamna Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa na takarar 2027

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da zaɓen Mista Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar na shekarar 2027.A cikin wa...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!