YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 734 articles

Mutane 37 sun mutu sakamakon shaƙar hayaƙin mai a Ribas
Babban Labari Sep 04, 2026

Mutane 37 sun mutu sakamakon shaƙar hayaƙin mai a Ribas

Aƙalla mutum 37 ne aka ruwaito sun mutu bayan sun shaƙi hayaƙi mai guba yayin da ake zargin wasu mutane da satar man fetur a wani wurin sauke kaya ...

azubairu
Read More
Gwamnan Plateau Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaro Kan Halin Tsaron Jihar
Babban Labari, Labaran gida Sep 03, 2026

Gwamnan Plateau Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaro Kan Halin Tsaron Jihar

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya jagoranci taron Majalisar Tsaro ta Jihar a ranar Laraba, domin duba halin tsaro a jihar, yayin da rundunar ...

azubairu
Read More
Netanyahu Ya Ce Gwamnatin Iran Za Ta Ruguje Nan Ba Da Jimawa Ba
Babban Labari, Labaran gida Sep 03, 2026

Netanyahu Ya Ce Gwamnatin Iran Za Ta Ruguje Nan Ba Da Jimawa Ba

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya ce yana da yaƙinin cewa gwamnatin Iran za ta ruguje nan ba da jimawa ba.Netanyahu ya bayyana hakan ne...

azubairu
Read More
Sarkin Gumel Ahmed Muhammad Sani Ya Rasu Bayan Shekara 46 A Kan Sarauta
Babban Labari, Labaran gida Sep 03, 2026

Sarkin Gumel Ahmed Muhammad Sani Ya Rasu Bayan Shekara 46 A Kan Sarauta

Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Muhammad Sani, ya rasu bayan shafe shekara 46 yana kan karagar mulkin masarautar.Sakataren Masarautar Gu...

azubairu
Read More
An Lalata Makarantu Fiye da 1,400, An Kashe Malamai 2,295 a Arewa Maso Gabashin Najeriya
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Sep 03, 2026

An Lalata Makarantu Fiye da 1,400, An Kashe Malamai 2,295 a Arewa Maso Gabashin Najeriya

Gwamnatin Jihar Borno ta ce an lalata makarantu fiye da 1,400 a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, yayin da aka kashe malamai 2,295, sakamakon rikic...

azubairu
Read More
Annobar Mashaƙo Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutum 23 a Jihar Filato
Babban Labari, Labaran gida Sep 03, 2026

Annobar Mashaƙo Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutum 23 a Jihar Filato

Aƙalla mutum 23 ne suka mutu sakamakon wata annobar da ake zargin cutar mashaƙo ce a jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya.Hukumomin lafiya sun ce ka...

azubairu
Read More
Ɓarayin Daji Sun Buƙaci Naira Miliyan 40 Daga Mazauna Wani Gari a Sokoto
Babban Labari, Labaran gida Sep 03, 2026

Ɓarayin Daji Sun Buƙaci Naira Miliyan 40 Daga Mazauna Wani Gari a Sokoto

Rahotanni daga Najeriya na cewa mazauna garin Kebbe, da ke ƙaramar hukumar Kebbe a jihar Sokoto, na fuskantar barazanar tsaro bayan wasu da ake zargi...

azubairu
Read More
Shugaban Sojin Sudan Burhan Ya Ziyarci Fagen Yaƙi a Jihar Blue Nile
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 03, 2026

Shugaban Sojin Sudan Burhan Ya Ziyarci Fagen Yaƙi a Jihar Blue Nile

Shugaban gwamnatin riƙon ƙwarya kuma babban kwamandan sojin Sudan, Abdel Fattah al-Burhan, ya gudanar da rangadin duba shirin yaƙi na sojojin ƙasa...

azubairu
Read More
Mutane 252 Sun Mutu Sakamakon Cutar Zazzaɓin Lassa A Najeriya
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Mutane 252 Sun Mutu Sakamakon Cutar Zazzaɓin Lassa A Najeriya

Cibiyar Yaƙi da Cututtuka ta Najeriya, NCDC, ta ce aƙalla mutane 252 ne suka mutu sakamakon cutar zazzaɓin Lassa a Najeriya tun farkon shekarar 202...

azubairu
Read More
Kawu Sumaila Ya Bukaci APC Ta Tausasa Harshe A Kamfen Din 2027
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Kawu Sumaila Ya Bukaci APC Ta Tausasa Harshe A Kamfen Din 2027

Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila, mai wakiltar Kano ta Kudu a Majalisar Dattawan Najeriya, ya shawarci jam’iyyar APC da ta yi amfani da kalamai masu ...

azubairu
Read More
Cutar Mashaƙo Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 23 A Filato
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 02, 2026

Cutar Mashaƙo Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 23 A Filato

Cutar Mashaƙo na ci gaba da yaɗuwa a wasu sassan jihohin Filato, Katsina da Kano, inda ta yi sanadin mutuwar mutane da dama tare da janyo rashin laf...

azubairu
Read More
Uber Ta Dakatar Da Ayyukanta A Najeriya Bayan Fiye Da Shekaru 10
Babban Labari, Labaran gida Sep 02, 2026

Uber Ta Dakatar Da Ayyukanta A Najeriya Bayan Fiye Da Shekaru 10

Kamfanin motocin haya ta manhaja, Uber, ya sanar da dakatar da ayyukansa a Najeriya da Uganda daga Laraba, 2 ga Satumban 2026, bayan shafe sama da she...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!