YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 143 articles

INEC ta tabbatar da shirin gudanar da zaɓe mai inganci.
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 19, 2026

INEC ta tabbatar da shirin gudanar da zaɓe mai inganci.

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Joash Amupitan, ya yi kira ga ’yan Najeriya da su kwantar da hankalinsu, yana mai tabbatar d...

azubairu
Read More
Da Tinubu ya so APC ta lashe Osun, da ya je jihar da kansa, ingi wike
Babban Labari, Siyasa Aug 19, 2026

Da Tinubu ya so APC ta lashe Osun, da ya je jihar da kansa, ingi wike

Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi amfani da cikakken ƙarfin gwamnatin tarayya wajen ganin j...

azubairu
Read More
’Yan takarar shugaban ƙasa a Najeriya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya
Labaran gida, Siyasa Aug 18, 2026

’Yan takarar shugaban ƙasa a Najeriya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya

Jam’iyyu da ’yan takarar shugaban ƙasa a Najeriya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya ta farko a Abuja, yayin da ake shirye-shiryen f...

azubairu
Read More
APM ta lashe kujerun shugabancin ƙananan hukumomi 20 a Bauchi
Siyasa Aug 18, 2026

APM ta lashe kujerun shugabancin ƙananan hukumomi 20 a Bauchi

Jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) ta lashe dukkan kujerun shugabancin ƙananan hukumomi 20 a zaɓen ƙananan hukumomin da aka gudanar a faɗin...

azubairu
Read More
Jam'iyar APM ta cinye zaben kujerun Kananan hukumomi 20 na Jihar Bauhci
Siyasa Aug 18, 2026

Jam'iyar APM ta cinye zaben kujerun Kananan hukumomi 20 na Jihar Bauhci

Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Bauchi (BASIEC) ta bayyana cewa APM ta kuma lashe kujerun kansiloli 319 daga cikin 323.Shugabar hukumar, Jummai ...

Adamu Abdullahi
Read More
Zambiya Ta Dakatar da Ƙirga Ƙuri’u Bayan Rahotannin Tashin Hankali
Labaran Ketare, Siyasa Aug 14, 2026

Zambiya Ta Dakatar da Ƙirga Ƙuri’u Bayan Rahotannin Tashin Hankali

Hukumar Zaɓe ta Zambiya ta dakatar da ƙirga ƙuri’u a faɗin ƙasar bayan samun rahotannin tashin hankali a wasu yankuna bayan zaɓen shugaban ƙa...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Yi Kira da A Gudanar da Zaɓen Osun Cikin Zaman Lafiya
Babban Labari, Siyasa Aug 14, 2026

Tinubu Ya Yi Kira da A Gudanar da Zaɓen Osun Cikin Zaman Lafiya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da hukumomin tsaro da su tabbatar da gudanar da zaɓen gwamna...

azubairu
Read More
INEC Ta Ce An Tattara PVC Sama da Miliyan 1.9 a Jihar Osun
Labaran gida, Siyasa Aug 14, 2026

INEC Ta Ce An Tattara PVC Sama da Miliyan 1.9 a Jihar Osun

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) ta bayyana cewa masu kaɗa ƙuri’a 1,906,390 ne suka karɓi katin zaɓe na dindindin (PVC) daga cikin mutane 2,...

azubairu
Read More
NHRC Ta Yi Gargadi Kan Kalaman Tsokana Gaban Zaɓen Osun da na 2027
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 14, 2026

NHRC Ta Yi Gargadi Kan Kalaman Tsokana Gaban Zaɓen Osun da na 2027

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Ƙasa (NHRC) ta nuna damuwa kan yawaitar kalaman ƙiyayya, kalaman tsokana, barazanar tashin hankali da kuma tsorat...

azubairu
Read More
Shekarau Ya Dauki Nauyin Karatun Dalibai 830 da Suka Kammala NCE a Kano
Labaran gida, Siyasa Aug 12, 2026

Shekarau Ya Dauki Nauyin Karatun Dalibai 830 da Suka Kammala NCE a Kano

Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya dauki nauyin karatun dalibai 830 da suka kammala karatun NCE...

azubairu
Read More
.	Ayyukan Tinubu sun nuna cancantar sake zaɓensa a 2027 – Fadar Shugaban Ƙasa
Siyasa Aug 12, 2026

. Ayyukan Tinubu sun nuna cancantar sake zaɓensa a 2027 – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa ta ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya cancanci a sake zaɓensa a shekarar 2027, bisa la’akari da sauye-sauyen tattalin arziki da a...

Sultan Bello
Read More
Matar Gwamnan Jihar Osun ta jagoranci zanga-zangar Mata kan tashe -tashen hankula da kamen Yan jam'iyarsu gabanin zaben Gwamnan jihar
Siyasa Aug 10, 2026

Matar Gwamnan Jihar Osun ta jagoranci zanga-zangar Mata kan tashe -tashen hankula da kamen Yan jam'iyarsu gabanin zaben Gwamnan jihar

Uwargidan Gwamnan Jihar Osun, Titilola Adeleke, ta jagoranci zanga-zangar mata a jihar domin nuna adawa da abin da suka bayyana a matsayin kame-kame b...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!